Kai tsaye: Sakamakon zabe daga jihohin Niger, Kwara da Nasarawa

Kai tsaye: Sakamakon zabe daga jihohin Niger, Kwara da Nasarawa

Muna ci gaba da hado maku kan kuri'un zaben shugaban kasa da na yan majalisar dokoki da aka gabatar a jiya Asabar, 23 ga watan Fabrairu daga matakan jihohi guda uku da suka hada da Niger, Kwara da kuma Nasarawa.

An dai gudanar da zabe cikin lumana da kwanciyar hankali a wadannan jihohi guda uku na kasar.

A Nasarawa: Lafia LGA

Presidential election result

APC: 55,254

PDP: 35,710

Nasarawa: Presidential result from Kokona LGA

PDP: 24,563

APC: 20,433

Senatorial election result

APC: 18,367

PDP: 13,554

Nasarawa: Presidential election result from Wamba LGA

APC: 15,490

PDP: 9,802

Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki na gab da rasa kujerarsa na majalisar dokoki, bayan ya fadi a kananan hukumomi uku cikin hudu a yankin Kwara ta tsakiya.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kaddamar da sakamakon Ilorin South, Ilorin West, da karamar hukumar Asa.

A yanzu Ibrahim Oloriegbe na da kuri’u 72,277 yayinda Saraki ke da 38,919, inda suke da tazaran 33,358.

Karamar hukumar Keffi, jihar Nasarawa.

Presidential

APC 24,819

PDP 16,167

Senate

APC 25,913

PDP 14,835

Representative

APC 23,942

PDP 20,660

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne kan gaba a yanzu haka yayinda INEC ke ci gaba da hada sakamakon zabe na jihar Kwara, APC na da 11,051 inda PDP ke da 4,904 daga karamar hukumar Oyun. Hakazalika APC na da 6,079 yayinda PDP ke da 6,242 a karamar hukumar Oke-Ero. Sannan APC na da 6,662 yayinda PDP ke da 5,397 a karamar hukumar Ekiti.

A Asa, APC na da 15,976, yayinda PDP ta samu 10,705. A Irepodun, APC na da 14,395, PDP na da 10,232. A Karamar hukumar Mooro na da APC scored 17,534 sannan PDP na da 7,598. A Ilorin East, APC ta tashi da kuri’u 31,039 sannan PDP ta samu 12,820.

Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki ya fadi a daya daga cikin kananan hukumomi hudu a yankin Kwara ta tsakiya a zaben majalisar dokokin kasar da aka gudanar a ranar Asabar.

Mista Saraki dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya sha kaye a hannun Ibrahim Oloriegbe na APC.

Akwai kananan hukumomi hudu a yankin wanda suka hada da Asa, Ilorin West, Ilorin East da kuma Ilorin South.

Yayinda hukumar zabe ke sanar da sakamako a ofishin INEC a ranar Lahadi a karamar hukumar Asa, Mista Saraki na ya samu kuri’u 11, 252, yayinda dan takarar APC ya samu 15,932.

Jami’in zabe ya bayar da adadin masu rijista a matsayin 73,425, yayinda aka tantance masu zabe 29,023.

Kwara: Ilorin east LGA, Kwara central

Senatorial election result

Oloriegbe (APC): 30014

Bukola saraki (PDP): 14654

A halin da ake ciki, Dan takarar APC na gaba da Saraki da kuri’u 20,000 a biyu daga cikin kananan hukumomi hudu.

Kai tsaye: Sakamakon zabe daga jihohin Niger, Kwara da Nasarawa
Kai tsaye: Sakamakon zabe daga jihohin Niger, Kwara da Nasarawa
Asali: UGC

Sanarwa: Ku ci gaba da kasance tare damu yayinda muke ci gaba da tattaro maku sakamakon zabukan da suka gudana a fadin kasar a yau

A karamar hukumar Bida da ke jihar Niger

Zaben Shugaban kasa

APC: 40050

PDP: 5749

Azara Ward, jihar Nasarawa

Shugaban kasa

APC:4360

PDP: 2036

Agawada Ward, jihar Nasarawa

Shugaban kasa

APC: 3234

PDP: 2340

Kofar Gwari Ward, jihar Nasarawa

Shugaban kasa

APC: 1852

PDP: 1838

Ninkoro Ward, Nasarawa

Shugaban kasa

APC: 3610

PDP: 3738

Mazabar 009; Kere Aje. Karamar hukumar Offa, Jihar Kwara.

Zaben shugaban kasa

APC - 116

PDP - 23

A yankin mazabar OO2 ward 4 Ikole shugaban kasa Buhari na gaba da Atiku

Zaben shugaban kasa:

APC 81

PDP 24

Zaben Sanata:

APC 83

PDP 27

Zaben yan majalisar wakilai:

APC 87

PDP 27

PU 011, Iludun Oro, Irepodun LGA, Kwara south

Shugaban kasa:

APC 55

PDP 24

PCp 1

Invalid 1

Majalisar dattawa

APC 48

PDP 32

PPN 1

Majalisar wakilai:

APC 54

PDP 21

ADC 4

Accord 1

PT 1

PPN 1

PU 003, Oro, Irepodun LGA, Kwara South

Shugaban kasa:

APC 191

PDP 86

ADC 2

PCP 2

NCP 1

ACD 1

ACPN 1

APDA 1

Majalisar dattawa:

APC 197

PDP 78

ADC 6

LP 1

ADP 1

PDC 1

Majalisar wakilai:

APC 196

PDP 81

PDC 1

ADC 12

PU 009; Kere Aje Ward, Offa LGA, Kwara South

Shugaban kasa:

APC 116

PDP 23

Majalisar dattawa

APC 122

PDP 22

Majalisar wakilai:

APC 112

PDP 22

PU 01, Okerimi Oro, Irepodun LGA, Kwara South

Shugaban kasa:

APC 98

PDP 72

Majalisar dattawa:

APC 90

PDP 78

Majalisar wakilai

APC 87

PDP 85

PU 002; Essa B Ward, Offa LGA, Kwara South

Shugaban kasa

APC 341

PDP 76

Majalisar dattawa

ANP 3

APC 340

PDP 72

Majalisar wakilai

APC 330

PDP 83

PU 003; Shawo South/East Ward, Offa LG, Kwara State

Shugaban kasa:

AA 0

APA 02

APC 261

ANP 03

PCP 01

PDP 46

NCP 0

UPN

Majalisar dattawa:

APC 269

ANP 2

PDP 45

Majalisar wakilai:

AA 1

APC 252

ANP 4

PDP 56

NCP 1

UPN 1

PU-8, Asa LG, Kwara State

Shugaban kasa:

APC - 59

PDP- 36

Majalisar dattawa:

PDP- 34

APC- 67

PDC- 2

Majalisar wakilai:

APC: 63

PDP: 37

PU004 Balogun Alanamu ward 5 of Ilorin West LG in Kwara Central.

Shugaban kasa:

APC: 50

PDP: 044

ADC:001

Majalisar dattawa:

APC: 043

PDP: 049

Majalisar wakilai

APC:046

PDP: 048

ADC: 001

PU 08, Ijomu Oro, Irepodun LGA, Kwara South

Shugaban kasa:

APC- 98

PDP- 40

Majalisar dattawa:

APC- 98

PDP- 43

Majalisar wakilai:

APC- 100

PDP- 40

PU 002(Comm pry school) , ward 12, Bode Saadu, Moro LG, Kwara North.

Shugaban kasa

APC - 406

PDP - 58

AAC - 1

APDA - 1

ANP - 1

DPP - 1

MMN - 1

UDP - 1

Void - 13

Majalisar dattawa:

APC - 413

PDP - 57

ADC - 1

ANP - 1

APN - 2

LP - 1

Void - 7

Majalisar wakilai:

APC - 420

PDP - 60

ADP - 1

Lai Mohammed ya kawowa APC mazabarsa. APC ta lashe dukkanin kujeru uku a mazabar ministan labaran, PU 06, Oro, Irepodun LGA, jihar Kwara.

Shugaban kasa:

APC 182

PDP 44.

Majalisar dattawa:

APC 192

PDP 49.

Majalisar wakilai:

APC 184

PDP 45.

PU 002(Comm pry school) , ward 12, Bode Saadu, Moro LG, Kwara North

Shugaban kasa

APC - 406

PDP - 58

AAC - 1

APDA - 1

ANP - 1

DPP - 1

MMN - 1

UDP - 1

Void - 13

Majalisar dattawa

APC - 413

PDP - 57

ADC - 1

ANP - 1

APN - 2

LP - 1

Void - 7

Majalisar wakilai

APC - 420

PDP - 60

ADP - 1

Sakamakon zabe daga mazabar Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki.

Shugaban kasa

APC 68

PDP 219

Majalisar dattawa

APC 60

PDP 269

Majalisar wakilai

APC 53

PDP 253

PU 007, Magaji Ward, Agaie LGA, Niger South, Niger State.

Shugaban kasa

PDP 38

APC179

GDPN 3

APD 1

ANRD 1

ANN 1

PPN 2

NPC 1

Invalid 28

Majalisar dattawa:

APC 92

PDP127

PPN 2

ADP 2

NRM 2

ADC 1

PRP 1

NNP 1

Invalid 27

Majalisar wakilai

APC 141

PDP 81

LPN 1

PPN 12

PRP 1

NNPP 1

PDM 4

AGA 1

DA 1

NRM 1

LP 1

Invalid 10

Tungan Malefe ward. PU007, Kontagora LGA, Niger north senatorial district. E

Shugaban kasa:

APC=208 votes

PDP=55votes

NRM=2votes

PPN=1vote

INVALID VOTES=62votes

Majalisar dattawa:

APC=172votes.

PDP=106votes

PPN=6votes

NRM=15votes

ADP=1vote

ACD=1vote

INVALID VOTES=26votes

Majalisar wakilai

APC=201votes

PDP=87votes

APGA=2votes

PPN=4votes

NRM=22votes

INVALID VOTES=10votes

Shugaban kasa:

ACD 1

ADP 3

APA 1

APC 231

DPP 1

PDP 107

PPA 1

Majalisar wakilai:

ADP 48

ACD11

ADC 1

APC125

PDP 175

SDP 1

APGA 1

PRP 1

Gwana Umaru Almakura na jihar Nasarawa ya kawo wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mazabarsa.

Mazabar Gayan 08 a Kofar Wambai Ward na Lafia

Shugaban kasa

APC 890

PDP 30

Majalisar dattawa

APC 832

PDP 42

Galadima ward PU 004 karamar hukumar Awe jihar Nasarawa.

Shugaban kasa:

PDD- 103

APC- 203

NRM- 1

Majalisar dattawa

PDP-106

APC-193

ZLP-5

APGA-2

PPA-1

Majalisar wakilai

PDP-102

APC-196

APGA-1

ZLP-8

PU 006 Ward: Wakma, Lafiya, Jihar Nasarawa

Da misalin 5:56 pm, ba a fara kirga kuri'u ba. Kungiyar dauke na maamai na sintiri ba tare da kasancewar tsaro ba.

A yau Asabar, 23 ga watan Fabrairu ne 'yan Najeriya ke hada-hadar shirin kada kuri'a don zaben shugabannin da za su ja ragamar kasar a matakin shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki.

Da misalin karfe 8:00 na safiyar yau Asabar ake sa ran bude rumfunan babban zaben wanda aka dage tsawon mako daya saboda matsaloli da suka shafi raba kayan zabe a sassan kasar.

'Yan takara sama da 70 ne ke neman darewa kujerar shugaban kasa a zaben, amma Shugaba Muhammadu Buhari na APC, da abokin hamayyarsa Atiku Abubakar na PDP, ne suka fi jan hankali a zaben shugaban kasa.

A wannan babin za mu kawo maku bayanan da ke gudana a jihohin Niger, Kwara da kuma Nasarawa.

Jihar Kwara: Adadin yawan masu rijista ya kasance 1,406,457 inda aka karbi katin zabe 1,149,969 sannan katuna 256,488 na nan a hannun hukumar zabe inda masu shi basu karba ba. Lissafin ya nuna cewa kashi 81.76 cikin 100 da sukayi rijista a jihar Kwara ne suka karbi katunansu.

Shahararrun yan takarar majalisar dokoki a jihar Kwara sune;

Kwara ta kudu: Abdulfatah Ahmed na PDP da kuma Ashiru Iyeolola Yisa na APC.

Kwara ta tsakiya: Bukola Saraki na PDP da Oloriegbe Yahaya Ibrahim na APC.

Kwara ta Arewa: Zakari Mohammed na PDP da kuma Umar Suleiman Sadiq na APC.

A jihar Kwara, mun ji cewa rundunar sojin saman Najeriya ta tura jirgin tsaro mai saukar ungulu zuwa Kwara domin sanya ido kan gudanarwar zaben Shugaban kasa da na majalisar dokokin kasar da zai gudana a yau Asabar.

Kwamandan hedkwatar rundunar sojin sama na 203 a Ilorin, Air Commodore Patrick Obeya, ya bayyana hakana taron manema labarai a Ilorin.

Yayi bayanin cewa jirgin zai ta sintiri a sama domin samar da tsaro ga mazauna jihar.

Obeya ya bukaci mazauna yankin da kada su tsorata, cewa jirgin mai saukar ungulun musamman zai tsaya a wasu wurare.

Da misalin karfe 7:21 na safe, a mazabar fadar sarkim Patigi, Jihar Kwara. Yan tsirarun jami’ai ne suka fito. Har yanzu suna jiran ababen hawa da zai kawo masu kayan zabe.

Da misalin karfe 8:23 na safe, ba’a gano jami’an INEC da kayan zabe ba a mazabar Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ba.

Mazabar na a kwatas din Agbaji da ke Ilorin, babbar birnin jihar Kwara.

Kai tsaye: Yadda zaben Shugaban kasa da na yan majalisa ke gudana a jihohin Niger, Kwara da Nasarawa
Kai tsaye: Yadda zaben Shugaban kasa da na yan majalisa ke gudana a jihohin Niger, Kwara da Nasarawa
Asali: UGC

Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki isa mazabarsa a Ilorin domin ya kada kuri'a.

Hazalika a jihar Kwara an samu rahoton inda ake siyan kuri’u a gaban Alfa Emilola da ke hanyar unguwar Ile Paje da ke Offa. PDP na rudar mutane da kudi yayinda aka fatattaki jami’in APC.

Mun samu labarin cewa an kama dan uwan wani jigon PDP a Kwara, Alhaji Ladi Hassan da takardar sakamakon zabe da kuma yiwa jami’an INEC sojan gona.

Jihar Nasarawa: Adadin yawan masu rijista ya kasance 1,617,786 inda aka karbi katin zabe 1,442,184, sannan sauran kati 175,602 na nan a hannun hukumar zabe inda masu shi basu karba ba. Lissafin ya nuna cewa kashi 89.15 cikin 100 da sukayi rijista a jihar Nasarawa ne suka karbi katunansu.

Shahararrun masu takarar kujerar sanata a jihar sun hada da:

Nasarawa ta kudu: Adokwe Suleiman Asonya na jam'iyyar PDP da kuma Umar Tanko Almakura na APC.

Nasarawa ta yamma: Abdullahi Adamu na jam'iyyar APC da kuma Bala Ahmed Aliyu na PDP.

Nasarawa ta Arewa: John Micheal Abdul na jam'iyyar PDP da kuma Akwashiki Godiya na APC.

Masu zabe a Lafia, jihar Nasarawa sun fara tururuwan fitowa domin kada kuri’unsu na zaben Shugaban kasa da yan majalisa.

Mafi akasarin masu zabe sun isa mazabunsu a yankin tun da misalin karfe 7:00 na safe domin bin layi sannan su jira jami’an zabe.

A mazabar Bukan-sidi, an gano masu zabe tsaye cikin zumudi inda wasu suka taru a bangarori daban-daban tare da jami’an tsaro cike domin lura da yadda abubuwa ke gudana.

Hakazalika, a lokacin kawo wannan rahoton da misalin 8:18 na safe jami’an zabe basu iso mazabar makarantar Firamare na Lafiya ta gabas ba, sashin Ciroma da wasu mazabu a yankin ba.

Mafi akasarin mutane na nan suna jira ba tare da sun ga wani jami’in zabe ba domin fara kada kuri’arsu.

Babu jami’an INEC a Kofa Gayam, karamar hukumar Lafiya inda gwamnan jihar, Umaru Tanko Al-Makura da matarsa Dr Mairo Almakura za su kada kuri’unsu.

Daga bisani jami'an INEC sun iso tare da kayan zabe inda jama'a suka kada kuri'unsu a mazabu daban-daban da ke jihar. Sai dai hukumar ta kara lokaci ga wuraren da aka samu jinkiri wajen fara zaben.

KU KARANTA KUMA: Zabe: Rundunar sojin sama ta tura jirgi mai saukar ungulu don sanya ido a Kwara

Jihar Niger: Adadin yawan masu rijista ya kasance 2,390,035 an karbi kati 2,173,204, sannan sauran 216,831 na hannun hukumar zabe. Lissafin ya nuna cewa kashi 91 cikin 100 da sukayi rijista a jihar Niger ne suka karbi katunansu.

Shahararrun masu neman takarar kujerar majalisar dokoki sun hada da:

Niger ta gabas: Sani Musa (313) daga jam'iyyar APC da kuma Isiyaku Ibrahim daga jam'iyyar PDP.

Niger ta Arewa: Abdullahi Aliyu Sabi na APC da kuma Duba Mohammed Sani

Niger ta kudu: Mohammed Bima Enagi na APC da kuma Shehu Baba Agaie.

An dan samu jinkiri wajen fara zabe saboda rashin isowar jami'an INEC da kayan zabe da wuri a fadin mazabu da dama da ke jihar ta Niger.

Tsohon Shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar tare da uwargidarsa, Justis Fati Abubakar suyn isa mazabarsu da ke Uphill Water Tank a garin Minna.

Kai tsaye: Yadda zaben Shugaban kasa da na yan majalisa ke gudana a jihohin Niger, Kwara da Nasarawa
Kai tsaye: Yadda zaben Shugaban kasa da na yan majalisa ke gudana a jihohin Niger, Kwara da Nasarawa
Asali: UGC

Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Niger tare da uwargidarsa Dr. Amina Abubakar Bello sun kada kuri’arsu a mazabar Alkali Mustapha, da ke Kontagora.

Da misalin karfe 10:27 na safe an kawo na’urar tantance masu zabe mai aiki a mazabar 005, Hashimi B, karamar hukumar Suleja, kuma dai tuni masu zabe suka fara kada kuri’unsu.

Sanarwa: Ci gaba da kasancewa tare da wannan shafin, zamu kasance masu kawo maka karin bayani akai-akai, bukatarmu shine ka yi 'refreshing' shafin lokaci-zuwa-lokaci, domin ci gaba da samun bayanai na gaskiya kan yadda zabukan ke gudana a wadannan jihohin guda ukku.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel