Aisha Musa avatar

Aisha Musa

Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng

9376 articles published since 09 Agu 2016

Author's articles

Zan zage damtsen aiki sosai a wannan karon - Buhari
Breaking
Zan zage damtsen aiki sosai a wannan karon - Buhari
Labarai

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba yan Najeriya tabbacin cewa zai kara zage damtsen aiki sosai a wannan karon domin magance kalubalen da kasar ke fuskanta. Da yake Magana da shugabanin kungiyar Arewa wato Arewa Consultative Foru

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai