Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin jihar Jigawa a jiya Litinin, 29 ga watan Afrilu ta nuna shirinta na biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi. Mataimakin gwamnan jihar, Ibrahim Hassan Hadejia ya bayyana hakan yayinda yake amsa tambayoyi.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an yi sulhu a tsakanin manyan fitattun jaruman nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa, wato Ali Nuhu da Adam A. Zango a garin Kano, bayan gumurzun da suka tafka.
Mataimakin shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, yankin Arewa ta Tsakiya, Ahmed Wambai, ya bayyana cewa duk dan jam’iyyar ya yi adawa da hukuncin jam’iyyar dangane da zabin shugabancin majalisan dokokin kasar
Birnin Isra’ila ta mayar da Masallacin Al-Ahmar a Safed zuwa mashaya da dakin bukukuwa. A cewar Al-Quds Al-Arabi, an fara mayar da masallacin, daya daga cikin masallaci mafi tarihi a birnin Larabawa, zuwa makarantar Yahudawa bayan
Shahararren mai watsa shirye-shirye a gidan talbijin Sulamah Aledeh ya koka a ranar Alhamis, 11 ga watan Afrilu, cewa an hana yarsa shiga dakin jarrabawar UTME wanda aka fara a yau, Alhamis, 11 ga watan Afrilu.
Babbar birnin jihar Yobe, Damaturu, na karkashin harin Boko Haram a yanzu haka. Mazauna yankin maisandari, wajen Damaturu sunce maharan sun zo ne ta yankin kudancin harin sannan suka fara harbi ba kakkautawa.
Wata gamayyar kungiya mai son ci gaban gwamnati, ta bayyana cewa ya zama dole majalisar dokokin kasar ta guji duk wani hayaniya da ka iya zuwa daga majalisar zartarwa da na dokokin kasar, inda ta bayyana cewa kasar ta fuskanci kal
Yayinda yake jawabin cewa kayan kimiyar zamani na duniya na kawo sauyi a duniyar kusan kullun, shugaban Najeriyan ya yi gargadin cewa kimiyar zamani da ya game duniya zai ci gaba da zama barazana idan aka barshi ba tare da kula ba
Tun bayan wannan hira, jama'a da dama na ta bayyana ra'ayoyinsu kan wannan gajeran labarin da mai kudin ya bayar. Al’umman Najeriya da daman a ci gaba da tofa albarkacin bakunansu akan wasu kalamai da mai kudin Afrika, Alhaji Alik
Aisha Musa
Samu kari