Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanya yau, Alhamis, 28 ga watan Maris, don gudanar da zaben gwamna a jihar Adamawa. Da fari dai an kaddamar da zaben ranar 9 ga watan Maris a matsayin ba kammalalle ba, Ahmed Umar Fintiri, da
Jam’ iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta lashe mazabu biyar a Minchika da karamar hukumar Mubi ta arewa da ke jihar Adamawa, yayinda hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta kamala zaben gwamna da aka sake a jihar a yau, Alhamis
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) a ranar Laraba, 26 ga watan Maris a Maiduguri, ta gabatar wa zababen gwamnan Borno Babagana Zulum takardan shaidar cin zabe. Ta kuma gabatar da takardan shaida ga zababbun yan majalisa.
Dan takarar gwamnan Kano a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2019, Abba Kabir Yusuf ya ce jam'iyyarsu ba za ta yarda da sakamakon da hukumar zabe ta bayyana ba.
Rahotanni sun kawo cewa wani gini ya sake rushes a unguarded Kakawa da ke birnin Lagas a ranar Litinin, 25 ga watan Maris. A cewar wani mazaunin unguarded, babu wanda ya garkame a karkashin ginin, saboda an yi makin shi cikin wada
Jigon jam’iyyar (APC) a jihar Sokoto, Sanata Aliyu Wammako da kuma dan takaran gwamna a jam’iyyar, Ahmed Aliyu, sun musanta jita-jitan da ake yadawa cewa sun kira Gwamna Aminu Tambuwal kan zabe da aka sake a jihar.
Kwamishinan fili na jihar Kano a lokacin gwamnatin Kwankwaso, Alhaji Yusuf Bello Danbatta ya zargi hukumar zabe da karfafa ta'addanci da sunan damokradiyya, ya bayyana hakan yayinda yake martani ga sakamakon zaben da aka sake.
Gwamna Abubakar Bello na jihar Niger ya bayyana zaben 2018 a matsayin zabe mafi gaskiya da amana da aka taba gudanarwa a tarihin Najeriya. Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai a fadar Shugaban ka
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Boni Haruna ya yaba ma rundunar sojoji Najeriya tare da sauran hukumomin tsaro kan matakin mayar da martani kan lokaci da suka yi a hare-haren Boko Haram a garinsa na Michika.
Aisha Musa
Samu kari