Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani abun farin ciki ya samu a wasu a hukumomin gwamnati a ranar Talata, 14 ga watan Mayu, yayinda gwamnatin tarayya ta soke fifikon da ke tsakanin HND da digiri na jami’a.
Jama’ar kauyuka da dama a karamar hukumar Sabon Birni da ke jihar Sokoto sun tsere daga gidajensu domin tsiratar da rayuwarsu yayinda yan bindiga suka kai hari kauyukansu.
Haruna Sanusi, Hakimin karamar hukumar Bebeji da ke jihar Kano yayi murabus daga mukaminsa, bisa dalili na rashin lafiya da kuma sauyin tsarin masarauta da aka samu kwanan nan.
Yayinda ake shirye-shiryen rantsar da sabbin gwamnatoci a ranar 29 ga watan Mayu, zababben gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya koka akan yadda gwamnan jihar mai barin gado, Jibrilla Bindow da ayarinsa ke watanda da arzikin ji
Rahotanni sun kawo cewa akalla manyan yarimomin Kano uku ne suka ki amsa tayin zama sarkin Bichi, daya daga cikin sabbin masarautu hudu da gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya kafa a ranar 8 ga watan Mayu.
Akalla malaman addinin Musulunci hudu ne suka sanar da murabus dinsu daga gwamnatin Gwamna Abdullahi Ganduje a jihar Kano. Malaman da suka yi murabus sun hada da Kwamanda Janar na hukumar Hisbah, Aminu Daurawa; Shugaban hukumar ma
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa, an tsige kakakin majalisar dokokin jha Jigawa, Hon. Isah Idris Gwaram. An tsige shi ne a safiyar yau Alhamis, 9 ga watan Mayu lokacin wani zama.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Mista Peter Obi, ya caccaki ikirarin cewa yayi fama da ciwon zuciya. A wani jawabi daga hadiminsa, Valatine Obienyem a ranar Talata, 7 ga watan Mayu ya bayyana yadda Obi yayi fama da zazzabi.
Ana tantance karfin tattalin arzikin kasashe ne ta hanyar cigaban da suke samu ta hanyar kasuwanci, da kuma yawan jarin da kasar ta ke da shi, da kuma tasirin da tattalin arzikin ya ke da shi ga al'ummar da ke zaune a wadannan kas
Aisha Musa
Samu kari