Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar lafiya ta duniya ta ayyana sigari a matsayin annoba kuma daya daga cikin cututtukan da duniya ba ta taba ganin irinsu ba. Ta shawarci kasashe da su dauki sabbin matakan hana amfani da taba sigari da kuma dakile tallace-tal
Mun samu labarin wani mumunan al’amari da ya afku da wani magidanci mai suna Malam Muhammad Saba, a ranar Jumaá karshe kafin a fara azumin Ramadana na wannan shekarar ta 2019.
Ga dukkan alamu abubuwa sun tabarbare a sansanin tsohon mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar, biyo bayan sakon taya murna da kungiyar gwamnonin PDP a yankin kudu maso gabas suka aika wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Tsohon Shugaban kasa a mulkin soja, Janar Yakubu Gowon da tsohon Shugaban kasa, Cif Ernest Shonekan na daga cikin manyan mutanen da suka isa filin taro na Eagle Square a Abuja, wajen bikin rantsar da Shugaban kasa a yau Laraba.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai a hanyarsa ta dawowa daga wani waje, sai ya ci karo da wani mumunan hatsari tsakanin wata mota kirar Bus da Keke Napep a inda nan take motar ta kama da
Matashiyar nan mai suna Zainab Aliyu ta ziyarci fadar Shugaban kasa a Abuja tare da ahlin gidansu. Matashiyar da ahlin gidan nasu sun amsa gayyatar uwargidar Shugaban kasa, Aisha Buhari ne.
Gwamnan jihar Nasarawa mai barin gado, Alhaji Umaru Tanko Al-Makura ya mika makullan gidan gwamnati, Lafia ga gwamna mai jiran gado, Injiniya Abdullahi Sule. Almakura ya mika makullan ne a wani taron da aka gudanar.
Ahmadu Fintiri, zababben Gwamnan jihar Adamawa, yace a shirye yake don tabbatar da magance rashin adalcin da gwamnatin Gwamna Jibrilla Bindow mai barin gado ya aiwatar akan al’umman jihar.
Kungiyar masu ruwa da tsaki na masana’antar shirya fina-finan Hausa (MOPPA) ta bayyana shirinta na yunkurin fara hana masu shirya wasanni yin fim din soyayya don su samu damay mayar da hankali ga wasu batutuwa na daban.
Aisha Musa
Samu kari