Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Kwara Alhaji Abdulfatah Ahmed ya dakatar da dukkanin 'yan majalisar fadarsa daga yau Larabar nan 22 ga watan Mayu 2019.
Wani bidiyo ya billo na jami’an yan sanda a lokacin da suke kakkabe maboyar yan bindiga a yankin karamar hukumar Faskari da ke jihar Katsina. A cikin bidiyon an nuna yadda jami’an yan sanda suka yi wa sansanin yan ta’addan kawanya
Daya daga cikin motocin da ake amfani da su wajen zirga-zirgan jama’a a Lagas wacce aka fi sani da BRT ta kama da wuta a gadar third mainland. Motar wacce ta doshi hanyar Iyana-Oworo ta kama da wuta ne bayan ta wuce yankin Adeniji
Kamar yadda muka sani aure sunnah ce ta Annabi Muhammadu (SAW) kuma burin iyaye shine ace yau an wayi gari su ga ‘yarsu a dakin mijinta idan har ta kai munzalin aure, musamman a yanki na Arewacin Najeriya.
Fitaccen jarumin nan dandalin shirya finafinan Hausa kuma mazunin garin Jos, Bello Mohammed Bello wanda aka fi sani da General BMB ya caccaki manyan yan Kannywood akan wariya da suka nuna wa abokan sana’arsu na Jos.
Hukumar yan sandan farin kaya (DSS) ta saki shahararren malamin nan, Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi wanda ta tsare bayan ya amsa wasu yan tambayoyi da tayi masa.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa kwanan nan za ta raba ma gwamnatocin jihohi naira biliyan 649.434 ragowar kudin Paris Club da yayi saura. Ministar kudi, Zainab Ahmed ce ta bayyana haka, a ja ranar Alhamis, 16 ga watan Mayu.
Fitaccen jarumin nan na dandalin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Adam A Zango wanda aka fi sani da Prince Zango ya bayyana dalilin da ya sa yake yawan auran mata kuma daga bisani ya rabu da su.
Rahotanni sun kawo cewa an kama wani mutumin kasar Indonesiya bisa zargin farma wani masallaci da kuma lalata na’urar lasifika, sakamakon cewa da yayi masallacin na damunsa da hana shi bacci a lokacin watan Ramadan.
Aisha Musa
Samu kari