Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mista Kyari wanda ya fito daga jihar Borno, zai maye gurbin manajan daraktan kamfanin mai ci, Maikanti Baru, wanda zai yi ritaya daga kamfanin NNPC a wata mai zuwa.
Babban darakta a kamfanin Kannywood, kuma Shugaban kamfani shirya fina-finai a UK Entertainment, Yaseen Auwal, ya bayyana abinda ke tsakanisa da fittaciyar jarumar fim, Rahama Sadau.
Matan kauyen Kona da ke karamar hukumar Jalingo na jihar Taraba a ranar Talata, 18 ga watan Yuni sunyi zanga zanga akan hare-hare da kashe-kashen da yan bindiga suka yi kwanan nan a kauyensu.
Ganyen Kabeji na daya daga cikin kayan lambu da mutane ke yawan amfani dashi, musamman a cikin abinci ko kuma kwadon shi da kuli. Da yawan mutane suna cin wannan ganye ne don marmari ba tare da sun san tarin alfanu da yake dashiba
Babban furodusa na Kannywood kuma Manajan Darakta na kamfanin Entertainment, Alhaji AbdurRahman Muhammad, ya bayar da dalilan da yasa masana’antar shirya fina-finan Hausa ta cancanci samun mukamin minista daga Shugaban kasa Buhari
A yau Talata, 18 ga watan Yuni yayi daidai da ranar Dr. Mamman Shata ke cika shekaru 20 da rasuwa. Hakan ya sa muka yi amfani da wannan dama wajen kawo maku dan takaitaccen tarihin rayuwarsa.
Wata guguwar iska a daren ranar Lahadi, 16 ga watan Yuni ta hallaka wani tsoho dan shekara 95 da wani matashi a wasu kauyuka da ke karamar hukumar Shagari na jihar Sokoto. Guguwar ta kuma lalata gidaje 380.
Babban Sakataren majalisar dinkin duniya, Antonio Guterres yajinjina wa karamcin shugaban kasa Muhammadu Buhari a wajen yaki da cin hanci da rashawa.
Lamarin bude wani gidan rawa na halal a birnin Jiddah da ke kasar Saudiyya ya haifar da cece-kuce a shafukan sada zumunta na kasar, inda mutane ke tofa albarkacin bakunansu.
Aisha Musa
Samu kari