Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa wani mutumin kasar China mai suna Leo ya mashi addinin Musulunci a jihar Kano. Hakazalika Leo ya sauya sunansa zuwa na Musulunci inda ya zabi a sanya masa Aliyu.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa idan ba a yi hankali ba, ga baki daya yan Najeriya zasu fada cikin talauci.
Wasu yan asiri uku da aka kama sun fada ma rundunar yan sanda cewa bokansu ne ya bukaci da su kawo masa kawunan mutane uku da suka sani domin yayi masu maganin kudi.
labari da muke samu daga shafin Rariya ya nuna cewa wata matar aure ta watsa ma mijinta rowan zafi saboda zai kara aure a jihar Kano. Lamarin ya cika da wani malamin makarantar Firamare ne a Dambata.
An gano nasabar cutar dajin da shan ababen zakin ne bayan da aka gudanar da wani bincike da aka wallafa a mujallar British Medical Journal, wanda kuma ya duba sama da mutane 100,000 a cikin shekaru biyar.
Bayan kwana hudu da yin garkuwa da wani mai suna Ekene, yan bindiga sun sake garkuwa da mutane uku a kauyen Nuku da ke yankin Abaji. Wani mazaunin kauyen wanda bai so a bayyana asalinsa ba yace lamarin ya faru ne a ranar Laraba.
Yan asalin babbar birnin tarayya sun ba gwamnatin tarayya awa 48 don ta kawo karshen yawan zanga-zangar da yan shi’a ke yi a Abuja. Mutanen yankin sunyi gargadi cewa ci gaba da zanga-zangar a kungiyar ke yi a birnin tarayyar kasar
Rahotanni sun kawo cewa Kwamishinan 'yan sandan jihar Taraba, CP Sanusi Alkasim ya bayar da katafariyar gonarsa da ke jikin makababartar garinsu wato Sandamu da ke Karamar Hukumar Sandamu ta Jihar Katsina kyauta domin ingantawa da
Sabon manajan darakta na Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), Mista Mele Kolo Kyari, ya bayyana cewa kamfanin zai ci gaba da binciken man fetur ba jib a gani a yankin Arewacin kasar, tare da yankin tafkin Chadi.
Aisha Musa
Samu kari