Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa hukumar hana yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta jero wasu jihohi da kananan hukumomin kasar da cutar amai da gudawa zai addaba idan ba a dauki mataki ba.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamna na jihar Kano ta fara zaman share-fage a kan karar da ke gabanta a ranar Alhamis. A zaben gwamnan jihar dai da aka gudanar, Abba Kabir Yusuf wanda ake ma inkiya da Abba gida-gida ya sha kashi
Majalisar dokokin jihar Kaduna a ranar Alhamis, 4 ga watan Yuli ta tabbatar da mutane 11 wadanda gwamna Nasir El-Rufai ya gabatar a matsayin kwamishinoni a jihar.
Rahotanni sun kawo cewa hukumar Hisbah a jihar Kano na neman wasu ma’aurata bayan da suka yi aure a shafin sadarwa na Facebook, daga nan kuma za a mika su kotu.
Shugaban kasa Muhammad Buhari yace akwai wahala sosai wajen gabatar da nasarorin gwamnatinsa ga yan Najeriya, inda ya daura laifin akan manyan yan Najeriya da ke sanya ra’ayin kansu a ciki.
Jirgin yakin Operation Hadarin Daji ta kashe akalla yan bindiga 20 a wani wuri kusa da Munhaye a jihar Zamfara a wani harin sama da suka gudanar a jiya Talata, 2 ga watan Yuli.
A cikin watanni shida, Janairu zuwa Yuni 2019, gwamnatin Najeriya ta biya sama da naira biliyan 7 a matsayin alawus ga jakadodi 26 wadanda sun dade da ritaya amma suka ci gaba da aiki wuraren a kasar waje ba bias ka’ida ba.
Rahotanni sun kawo cewa aranar Litinin, 1 ga watan Yuli, Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje yayi sabin nade-nade na mukamai a gwamnatinsa.
Babban malamin addinin Musulunci kuma jagorar kungiyar darika na kasa, Sheikh Dahiru Bauchiyayi tsokaci akan shirin gwamnatin tarayya na dakatar da almajiranci a kasar.
Aisha Musa
Samu kari