Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Yankin karamar hukumar Daura da ke jihar Katsina tace ta kashe naira miliyan 1.4 domin gyara burtsatse a unguwanni 11 da ke yankin domin bunkasa hanyan samar da ruwa.
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III ya yi Allah wadai da fastoci da Limamai, wadanda ke ingiza tashin hankali da kuma shigar da siyasa cikin addini a Najeriya.
Rahotanni sun kawo cewa an kwaso rukunin karshe na Alhazan jihar Kaduna da suka shiga jerin wadanda suka yi aikin hajjin bana na 2019, a kasar Saudiyya. Mahajjatan sun dawo ne a yau Asabar, 7 ga watan Satumba.
Rundunar ya sanda a jihar Ekiti, a ranar Alhamis, 5 ga wata Satumba, ta gurfanar da wani malami dan shekara 32, Opeyemi Sunday a gaban wata kotun majistare da ke Ado-Ekiti kan zargin satar babur.
Yan bindiga da ke fashi a Katsina a jiya Laraba, 4 ga watan Satumba, sun bayar da ka’idojin ajiye makamansu. Sun bukaci a saki mambobinsu da ke tsare a gida yari daban-daban sannan sun nemi a duba yadda jami’an tsaro, sarakunan
Rahotanni sun kawo cewa wani rikici da ya barke tsakanin yan takarar Shugaban karamar hukuma na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), a zaben karamar hukuma da za a yi a watan Nuwamba a jihar Niger ya yi sanadiyar mutuwar mut
A sakamakon yunkuri da gwamnatin tarayya ke yin a hana shigo da shinkafa yar kasar waje, kungiyar manoman shinkafar Najeriya ta ce, daga yanzu farashin buhun shinkafa ba zai haura 15,000 ba.
Kotun sauraron koraf-korafen zabe na jihar Kano ranar Juma’a, 30 ga watan Agusta ta soke zaben Shamsuddeen Dambazau, dan tsohon ministan harkokin cikin gida Abdulrahman Dambazau, a matsayin mamba mai wakiltan mazabar Sumaila/Takai
Sanata maiwakiltan yankin Kogi ta yamma, Dino Melaye ya karyata cewar yana so ya fito a matsayin mataimakin gwamnan wani tsohon gwamnan jihar, Captain Idris Wada.
Aisha Musa
Samu kari