Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani mutum mai shekara 35, Olatunji, wanda ake zargi da yiwa wata mai juna biyu naushi a fuska, ya gurfana a gaban kotun Majistare da ke Ogudu, Lagas a ranar Talata, 17 ga watan Satumba.
Hukumar kididdiga ta kasa a ranar Talata, 17 ga watan Satumba ta bayyana cewa farashin kayayyaki ya sauka daga kaso 11.08 bisa dari a watan Yuli zuwa kaso 11.02 bisa dari a watan Agusta.
Hukumar jarrabawar NECO ta rike sakamakon jarrabawar dalibai sama da 30,000 a makarantun gwamnatin jihar Neja, saboda rashin biyan kudin jarrabawarsu da gwamnatin jihar bata yi ba.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno, a ranar Litinin, 1 ga watan Satumba, ya ziyarci jami’ar Maiduguri, kwana daya bayan yan ta’addan Boko Haram sun yi yunkurin kai hari a makarantar.
A ranar Alhamis, 12 ga wata Satumba, Dr Isa Pantami, ministan sadarwa yace an umurci hukumar sadarwa ta Najeriya (NCC) da ta toshe layukan waya marasa rijista wanda sun fi sama da miliyan tara.
Rundunan yan sanda reshen jihar Ebonyi ta kama wani mai suna Eric Ifeanyi Okoro da ake zargi da damfara ta yanar gizo da kuma kashe gwaggonsa mai kusunbi wacce aka ambata da suna Benisa Okoro.
Rahotanni sun kawo cewa mutane 13 sun rasa ransu sakamakon hadarin mota da ya afku a kusa da Unguwan Ciyawa da ke karamar hukumar Eggon na jihar Nasarawa a jiya Lahadi, 15 ga watan Satumba.
Abun bakin ciki ya faru a fadar Blenheim yayinda wasu yan ta’adda suka sace sabon tukuyan masai na gwal da aka sanya wanda farashinsa ya kai Yuro miliyan 1 (£1million).
Rundunar yan sanda sun kama wani da ake zargin matsafi ne, Tunde Tayo na Ungwan Roka, Maitumbi, Minna a karamar hukumar Bosso da ke jihar Niger, bisa zargin kashe wani mutum sannan ya binne shi a kangon gidansa bayan ya cire masa
Aisha Musa
Samu kari