Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rundunar sojin ruwan Najerriya ta saki jerin sunayen wadanda suka yi nasara a gwajin dibar ma'aikata da ta gudanar a Lagas a tsakanin 29 ga watan Yuli da 27 ga watan Agusta.
Masu iya magana sun ce idan da ranka ka sha kallo, a kullun abubuwan ban mamaki da al’ajabi na faruwa a tsakanin al’umma, ta yadda mutane kan ci mutuncin junansu a sarari ba tare da jin kunya ko la’akari da doka ba.
Wata kotun majistare da ke zama a Kano a ranar Talata, tayi umurnin tsare wani lakcara mai shekara 36, Ali Shehu, a gidan yari kan cin amana da kuma kokarin lalata da dalibarsa mace.
Rundunar yan sandan Bangladesh a ranar Talata ta bayyana cewa an kana mutumin kasar, wanda ya yiwa matarsa aski ta karfin tsiya bayan ya tsinci gashi a cikin abincinsa na safe.
Ministan sufurin jiragen sama, Santa Hadi Sirika; Manajan Darakta na wani babban bankin zamani, Ahmed Musa Dangiwa; da Manajan Darakta na hukumar jiragen ruwa na Najeriya, Hadiza Bala Usman, na iya fuskantar hukunci daga jam'iyyar
Mambobin majalisar dokokin jihar Taraba sun tsige Honarabul Mohammed Gwampo, mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar. An tsige Gwampo wanda ke wakiltan mazabar Yorro a zauren majalisar a ranar Litinin, 7 ga watan Oktoba, 2019
Shehu Sani ya bayyana cewa babu bukatar yan Najeriya su tafi neman malaman kasar Saudiyya mai makon haka a bai wa yan kasa kwangilar wannan aiki duk a cikin manufar dogaro da kayayyakin gida.
Hukumar kwastam na Najeriya tace ta kama akalla motoci 1,072 daga hannun wasu da ake zargin masu fasa kauri ne tun bayan da aka rufe iyakokin Najeriya da na kasashen da ke makwabtakawa.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, ya fara rangajin kai ziyara a Afrika ta Kudu, inda yayi kira ga a ba yan Najeriya da sauran yan kasashen ketare dake zaune kasar cikakken tsaro.
Aisha Musa
Samu kari