Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An tattaro cewa an kama tsohon banzan ne a dakin kwanan dalibai na Ribado hall, ABU Samaru, Zaria, da misalin karfe 4:00 na tsakar dare.
Gwamnoni a karkashin inuwar kungiyar gwamnonin Najeriya na cikin ganawa a Abuja a yanzu haka domin daidaita matsayinsu akan wasu muhimman lamuran da suka shafi kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin, 28 ga watan Oktoba, ya yi ganawar sirri tare da gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele. An fara ganawar ne da misalin karfe 11:30 na safe a ofishin shugaban kasa.
Rai bakon duniya inji masu iya magana, kuma a lokacin da mutum ke nashi sai na Allah ya kasance dahir. Hakan ce ta kasance da wannan matashiya mai suna Farida. A lokacin da take gab da shiga dakin auranta sai mai afkuwar ta afku.
Farfesa Jibrin Diso, makahon farfesa a jami’ar Bayero, Kano a ranar Juma’a ya lashe kyautan motar naira miliyan takwas ta hanyar gasa da mutane 699.
Salamatu Bello, wacce ake zargin malamin jami’a da lalata da ita, ta gudanar da zanga-zanga a kewayen birnin Kaduna domin nuna halin wuyar da dalibai mata ke shiga a kasar.
An tantance Hussaina Danjuma Goje, Diyar tsohon gwamnan jihar Gombe, Mohammed Danjuma Goje tare da sauran wadanda gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya gabatar a matsayin zababbun kwamishinoni.
Tsohon jarumin Kannywood, Adam A. Zango ya ware wasu miliyoyin naira domin daukar nauyin karatun wasu dalibai marasa gata. A bisa ga wasu hotuna da rubutu da ya wallafa a shafinsa na Instagram, sun nuna cewa jarumin zai dauki nauy
Uwargidar wani dan takarar gwamna na APC a Kogi, Prncess Zahrah Mustapha Audu, ta yi zargin cewa yan takarar gwamna a zaben ranar 16 ga watan Nuwamba a jihar na shirn yaki ne amma ba zabe ba.
Aisha Musa
Samu kari