Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani mutum mai shekara 60, Mista Charles, a ranar Juma’a, 18 ga watan Oktoba, ya gurfana a gaban wata kotun majistare da ke Ikeja, Lagas kan zargin damfarar wata mata N150,000 da muhimman kayayyaki da ya kai N627,000 kan yaudarar
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro a jihar Benue a ranar Alhamis, 17 ga watan Oktoba sun sake bangado wani kabari da sirri a gari ZakiBiam da ke karamar hukumar Ukum na jihar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin kaddamar da binciken kwakwafi kan ayyukan hukumar raya yankin Neja Delta mai arzikin man fetur.
Kwamishinan yan sandan jihar Imo, Rabiu Ladodo ya bayyana cewa an kama wasu gawurtattun masu garkuwa da mutane su takwas cikin 15 da ake nema ruwa a jallo a jihar.
Shahararren dan wasan nan na masana'antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood, Sani Moda ya ce bai kamata mutane su rinka nuna damuwarsu ba domin Allah ya sauya musu halitta.
Yan bindiga a ranar Talata, 15 ga wata Oktoba, sun kai mamaya garin Malum, wani yanki na karamar hukumar Ardo-Kola da ke jihar Taraba sannan suka yi garkuwa da Reverend Solomon Jediel.
Wani yaro dan shekara takwas tare da kaninsa mai shekara biyar sun yi hatsari da motar mahaifansu a birnin Hagen dake yankin Arewa maso yammacin Kasar Jamus, bayan sun yi tafiyar wasu yan mitoci, rundunar yan sanda kasar ta bayyan
Wani dalibi dan Najeriya ya hadu da ajalinsa a hannun wani makwabcinsa da ya harbe shi har lahira bayan wani sabani ya shiga tsakaninsu kan kure sautin waka.
Hotunan Sanata Bukola Saraki a lokacin da suke musabaha tare da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da babban jigo jam'iyyar All Progressives Congess (APC) Asiwaju Bola Tinubu ya yi fice a shafukan sadarwa.
Aisha Musa
Samu kari