Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa a yanzu haka wani yaro dan shekara shida na karkashin kulawar likita a cibiyar kula da wadanda aka ci zarafinsu na asibitin Gambo Sawaba, Zaria, jihar Kaduna bayan wani dan shekara 15 ya lal
Wani bidiyo da ke nuna jami’in dan sandan Najeriya cikin halin maye kwance a kasa ya billo a kafofin sadarwa na itanet, inda mutane da ke wucewa suka dunga yi masa ba’a tare da muzanta shi.
Kotun daukaka kara a jihar Sokoto ta yi watsi da karar da dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Salihu Maidaji ya daukaka akan zaben Sanata Ibrahim Gobir (APC, Sokoto ta gabas). Maidaji ya daukaka kara akan hukunci
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci sabbin kwamishinonin da aka rantsar da su gudanar da ma’aikatunsu cikin wayewa, tare da kudirin kai jihar zuwa ga matakin cigaba.
Shakka babu masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood na kan ganiyar fuskantar matsaloli, wanda masu sharhi kan lamura ke ganin tana gab da rushewa.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya tanadi wata runduna a dukkanin kananan hukumomi da ke yankin arewa maso gabas domin dawo da bashin naira biliyan 36 da aka ba manoma.
Kotun daukaka kara dake zama a Sokoto a ranar Litinin, 4 ga watan Oktoba ta tabbatar da zaben sanata Aliyu Wamakko a matsayin sanata mai wakiltan Sokoto ta tsakiya.
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya ce albarkar da aka samu a fannin noma shinkafa a wannan daminar zai taimaka wajen daidaita farashin shinkafa a kasuwannin Najeriya.
Ministan Sadarwa na Najeriya kuma shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Sheikh Isa Ali Pantami ya yaba ma fitacciyar jarumar Kannywood, Haliza Aliyu Gabon akan wani rubutu da ta wallafa a shafinta na Twitter.
Aisha Musa
Samu kari