Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Ministan sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami ya ba kamfanonin layukan waya umurnin datse sakon voice mail kai tsaye a layukan mutane. A wata sanarwa daga kakakin ministan, Uwa Suleiman ta bayyana cewa ministan ya gano cewa lamarin ya
Wata budurwa yar shekara 28 da ke aikatau, wacce uwargijiyarta ke zarginta da aikata zina da maigidanta ta bayyana cewa, ko daya ita ba ta aikata laifi da ake tuhumarta akai da nufin kuntatawa uwardakin tata ba.
Wani jirgin sama mai lamba 737-800 dauke da fasinjoji 196 ya turnuke da hayaki bayan ya sauka a filin jirgin sama a Sharm el-Sheikh da ke kasar Masar.
Fitaccen jarumin nan na Kannywood wanda ake yyiwa lakabi da sarki mai sangaya, Ali Nuhu ya bayyana cewa mata guda daya tal ya ke da burin mallaka a rayuwarsa, kuma itace Maimua.
Gwamnatin tarayya a ranar Laraba, 13 ga watan Nuwamba, ta sanar da cewa za ta dauki ma’aikatan noma 75,000 domin karfafawa manoma gwiwa wajen samar da kayayyakin amfani.
Kotun daukaka kara da ke zama a Calabar a ranar Laraba, 13 ga watan Nuwamba ta tabbatar da nasarar Udom Emmanuel a matsayin zababben gwamnan jihar Akwa Ibom.
Rahotanni sun kawo cewa an kashe shugaban makarantar sakandare na gwamnati na Tsokundi, mai suna Yusuf Yaro a wani sabon hari da aka kai hanyar Wukari-Tsokundi da ke karamar hukumar Wukari a jihar Taraba.
Rundunar yan sandan jihar Niger a ranar Lahadi, ta tabbatar da kama Wani mutum mai suna Saidu Mohammed na kauyen Gbogan Zugurma da ke karamar hukumar Mashegu na jihar kan zargin kisan kai.
Jam’iyya All Progressives Congress (APC), ta bayyana cewa babu mambobinta da yawa da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Zamfara kama yadda gwamnatin jihar ta yi zargi.
Aisha Musa
Samu kari