Zaben Kogi: Cikakken sunayen yan takarar gwamna, abokan takararsu da kuma jam’iyyunsu

Zaben Kogi: Cikakken sunayen yan takarar gwamna, abokan takararsu da kuma jam’iyyunsu

Gabannin zaben gwamnan jihar Kogi da za a yi a ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamba, hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta saki cikakken jerin dukkanin yan takarar da za su yi takara da jam’iyyunsu.

Koda dai yan takarar da suka fi shahara sun kasance na manyan jam’iyyun siyasa guda biyu, Yahaya Bello na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da kuma Musa Atayi Wada na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), akwai sauran yan takara 22 da za su kara a zaben.

Daga cikin yan takarar 24, 21 sun kasance maza yayinda sauran ukun suka kasance mata.

KU KARANTA KUMA: Zaben Kogi: Tsohon gwamna Dankwambo ya caccaki El-Rufai kan rokarwa Bello gafara

Ga cikakken sunayen yan takarar da jam’iyyunsu a kasa.

1. Abdullahi Muhammed (Accord Party)

Abokin takara: Ibitoye Roseline Abosede

2. Muhammadul-Kabir Abdul-Wasiu (AAC)

Abokin takara: Abdulrahman Ibrahim

3. Medupin Ephraim (AD)

Abokin takara: Jibrin Mohammed Tenimu

4. Justina Dolapo Abanida (ADC)

Abokin takara: Ibrahim O. Yusuf

5. Ndakwo Abdulrahman Tanko (ADP)

Abokin takara: Tukura Joseph Jimba

6. Orugun Emmanuel Olorunmowaju (ANRP)

Abokin takara: Ahmed Sa'eed Baba

7. Bello Yahaya (APC)

Abokin takara: Onoja Edward David

8. Ibrahim Jibril Sheik (APGA)

Abokin takara: Durojaiye I Hassan

9. Bello Williams Dele (GDPN)

Abokin takara: Suleiman Mohammed

10. Victor Akubo (GPN)

Abokin takara: Muhammed Rabi Bela Ladidi (GPN)

11. Gabdulmalik Adama Mohammed (HDP)

Abokin takara: Adeboye Samuel Olu

12. Alfa Amos Oboy (JMPP)

Abokin takara: Olayemi Olakunle Emmanuel

13. Jimoh Amodu Yusuf (MAJA)

Abokin takara: Awoniyi Oyewole Omotayo Sunday

14. Muhammed Ibrahim Dangana (NCP)

Abokin takara: Umar Abdulazeez Usman Odegiri

15. Musa Atayi Wada (PDP)

Abokin takara: Samuel Bamidele Aro

16 Ukwumonu Joseph Idachaba (PPN)

Abokin takara: Isa Karimu Yakubu

17. Moses Itodo Drisu (PPP)

Abokin takara: Sule Isah Obewa

18. Ayodele Raymond Ajibola (PRP)

Abokin takara: Tahir Yaqub

19. Natasha Hadiza Akpoti (SDP)

Abokin takara: Adams Ogbeche Khalid

20. Abdulrazaq Baba Emeje (UDP)

Abokin takara: Onemayin Paul Oluwole

21. Abuh Sunday Omogami (UPC)

Abokin takara: Yakubu Isah

22. Shaibu Sani Seidi (YDP)

Abokin takara: Onimisi Adedayo Benson

23. Aisha Abubakar Audu (YPP)

Abokin takara: Suleiman Ozigi Ahmed

24. Suleiman Mohammed Mikhail (ZLP)

Abokin takara: Alice Omolara Olorungbon

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel