Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule ya bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) bata taba tunanin gabatar da shawarar sake tsayawa a karo na uku ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ba.
Shugaban cocin Living Christ Gospel, a Najeriya da kasar waje, Dr Nathaniel Olorunsho, ya bayyana cewa akwai bukatar yan Najeriya su yi addu’a da azumi domin karkatar da annobar da ke shekarar 2020 sannan kuma su kasance cikin alk
Rahotanni sun kawo cewa ma’aikatan jihar Katsina za su fara cin moriyar sabon karancin albashi daga watan Janairun wannan shekara ta 2020.
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da biyan ma'aikata a jihar karancin albashi na N30,000. Hakan na kunshe ne a cikin wani jawabi daga Mohammed Baba, sakataren gwamnatin jihar zuwa ga manema labarai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Labara, 1 ga watan Janairu, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kammala manyan ayyuka 12 a 2020. Buhari ya bayyana hakan ne a cikin wani jawabin kasa, wanda Legit.ng ta samu cikakken jawabin.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da janye jakadu da shugabannin hukumomin waje su guda 25. Tabbatarwar ya biyo bayan turjiya da aka samu daga jakadun da lamarin ya shafa wadanda suka ce wa'adin da aka diba masu ya yi kadan.
Tsohon sufeto janar na yan sanda, Ibrahim Idris Kpotu, ya nesanta kansa daga wani kamfen din siyasa na bogi da ke yawo a yanzu a kafafen sadarwa, karkashin taken, shirin ceto.
Wani bangare na kasuwar Katako da ke Karamar hukumar Jos ta arewa na jihar Plateau ya kama da wuta. An tattaro cewa shaguna 14 ne suka kone kurmus.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa wasu bangarori na kasuwar Kara hanyar babbar titin Lagas- Ibadan a ranar Talata, 31 ga watan Disamba, sun kama da wuta.
Aisha Musa
Samu kari