Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a, 27 ga watan Disamba a Kano ya bukaci sabbin ma’aurata da su nemi shawara daga mutanen da za su fayyace mutu gakiya daga bangarori biyu kuma mutanen kirki, yayinda yake taya Buhari mur
Shahararren mawakin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood kuma Sarkin wakar sarkin Kano, Naziru M Ahmad, ya karyata jita-jitan cewa kamfanin shirya fina-finan na shirin durkushewa.
An kama wani saurayi yayinda ya ke kokarin danewa tayar wani jirgin sama na kamfanin Air Peace da ke zuwa Owerri a filin jirgin sama na Lagas.
Shugaban cocin Mountain of Fire and Miracles Ministries, Dr Daniel Olukoya, ya ce cocin ba ta bikin Kirsimeti saboda hakan baya cikin littafin Injila.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya kalubalanci Shugaban kasa Muhammadu Buhari day a kama sannan ya tsare Godwin Emefiele, Gwamnan babban bankin Najeriya kan kudin makamai wanda Sambo Dasuki ya wahala a kansa.
Gwamnatin tarayya tace akwai alamu da ke nuna cewa yan ta’addan Boko Haram na iya kai hari da makamai masu guba wadanda ake kira da chemical, biological, radiological, nuclear and explosive (CBRNE) a nan gaba.
Wata kotun shari’a da ke zama a Magajin Gari, Kaduna, a ranar Alhamis ta raba aure tsakanin Sani Ahmad da Maryam Aliyu a kan wani sabani da suka gaza sasantawa.
Majalisar dattawa a ranar Alhamis, 19 ga watan Nuwamba, ta rantsar da Sanata Abdullahi Danbaba mai wakiltan Sokoto ta Kudu. Danbaba na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya maye gurbin Shehu Tambuwal daga APC.
Hukumar kula da abinci da magunguna wato Food and Drug Administration (FDA), wacce ta kasance hukumar kasar Amurka na lafiya da jama’a, ta amince da Crizanlizumab-tmca, wani sabon maganin cutar sikila mai tsanani.
Aisha Musa
Samu kari