Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa an tursasa wa sama da mutane 2,500 a garuruwa daban-daban da ke karamar hukumar Munya na jihar Niger barin gidajensu sakamakon hare-haren yan bindiga.
Fadar Shugaban kasa ta fada ma kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) cewa siyasantar da addini bai da gurin zama a Najeriya kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar ta haramta.
Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC), James Ajulo a jihar Ondo. Ajulo ya kasance shugaban jam’iyyar mai mulki a Akungba-Akoko a karamar hukumar Akoko ta kudu maso
Rahotanni sun kawo cewa an kashe wani matashin mutum mai suna Amajuru Ahamefule a ranar Litinin a karamar hukumar Isu da ke jihar Imo. An harbi Ahmefule har lahira a lokacin wani rikici tsakanin magoya bayan jam’iyyar All Progress
Rahotanni sun kawo cewa wani katoton karfe ya fado daga can saurarin samaniya, inda ya sauka a wani kauye da ke garin Tania a yankin Damagaram na kasar Nijar. An tattaro cewa faruwar wannan lamari ya girgiza mazauna yankin.
Gwamnan wanda ya bayar da umurnin a ranar Litinin ya roki mazauna jihar da su kai rahoton irin wadannan wurarren siyar da gas din ba tare da bata lokaci ba zuwa ga gwamnati domin daukar matakin gaggawa.
Wani jigon arewa kuma wanda ya kafa kungiyar dattawan arewa, Alhaji Tanko Yakasai, ya caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan tabarbarewar wutar lantarki a Najeriya.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi ya caccaki mambobin jam’iyyar Peoples Democracy Party (PDP) da ke shirin sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC), cewa shi dan APCne dari bisa dari.
Kungiyar yan’uwa Musulmai na Shi’a a Najeriya wacce aka fi sani da Islamic Movement in Nigeria (IMN) a ranar Litinin, 6 ga watan Janairu, ta jagoranci wani tattaki hanyar Banex, yankin Wuse har zuwa shataletalen Burger a Abuja.
Aisha Musa
Samu kari