Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya Alhamis, 9 ga watan Janairu, ya fada ma mambobin kungiyar malaman jami’a (ASUU) da su bayar da hadin kai a manufar yaki da rashawar gwamnati ta hanyar amincewa da tsarin IPPIS.
Rahotanni sun kawo cewa yan ta’addan Boko Haram sun kashe wasu sojiji uku sannan suka jikkata wasu takwas a Monguno, jihar Borno a ranar Talata.
Fadar shugaban kasa ta nuna fushinta kan ayyukan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), cewa jam’iyyar ce babbar matsala guda ga shugabanci nagari da chanji a kasar.
Bidiyon wani jami’in dan sanda na nan yana yawo yanzu haka a kafofin watsa labarai. An zargi jami’in da neman a bashi cin hanci daga hannun Wani mutum.
Wani rahoto daga cibiyar bincike ta Pew Research Centre ya nuna cewa mutanen kasashen Kenya da Najeriya na sahun gaba wajen kauna da aminta da lamuran Shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Shugaban kwamitin majalisar dattawa kan rundunar soji, Ali Ndume, ya ce matsalar ta’addanci zai ci gaba a arewa maso gabas saboda rashin isassun kayayyaki da sojoji.
Wasu da ake zargin masu kisan gilla ne sun harbe Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ward 4 (Olomu Ward 1) da ke yankin Ughelli ta Kudu a jihar Delta, Mista Paul Onomuakpokpo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Garba Abubakar a matsayin Rajista Janar na hukumar kula da harkokin kamfanoni. An tattaro cewa kafin nadin nasa, Mista Abubakar ya kasance Daraktan bin dokoki a hukumar.
Adebayo Shittu, tsohon ministan sadarwa, ya bayyana jam’iyyarsa ta All Progressives Congress (APC) a matsayin iri daya da jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bangaren akida.
Aisha Musa
Samu kari