Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Bayan rashin gamsuwa da yadda kotun koli ta tsige Emeka Ihedioha daga matsayin gwamnan jihar Imo, jam’iyyar People Democratic Party (PDP), ta yi kira ga sake duba lamarin cikin gaggawa da kuma janye hukuncin kotun kolin.
Kashim Shettima, tsohon gwamnan jihar Borno ya ce a yanzu da yake Abuja zai so ace ya kasance daga cikin masu juya gwamnatin nan idan har ya samu damar.
An shiga rudani a babbar kasuwar Sheikh Gumi a ranar Alhamis, 16 ga watan Janairu lokacin da wani soja ya soki wani mai siyar da takalma da wuka. Hakan ya sa fusatattun matasa a kasuwar suka far masa inda suka ji masa mummunan rau
Wani bidiyo da ba a tabbatar ba ya billo a shafukan sadarwa inda aka nuno Sanata Rochas Okorocha na murna da waka tare da iyalansa kan zargin tsige Emeka Ihedioha daga matsayin gwamnan jihar Imo da kotun koli tayi.
Shakka babu shekarar 2020 zai kasance daya daga cikin shekaru mafi kyau ga mata a tarihin Najeriya yayinda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da ma’aikatar harkokin mata a Abuja a ranar Alhamis, 16 ga watan Janairu.
Misis Nafisat Aliyu, kanwar Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar fansho, a ranar Laraba, 15 ga watan Janairu ta nesanta kanta da wani asusun banki da aka bude da sunanta.
Tsohon jigon jam’iyyar Congress for Progressive Change (CPC) kuma tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima, a jiya Laraba, 15 ga watan Janairu ya bayyana hukuncin kotun koli wacce ta kaddamar da Hope Uzodinma za
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya umurci mahukunta na asibitin jihar da ta dakatar da wani likita da aka zarga da karkatar da magunguna daga wajen siyar da magani na asibitin.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an rantsar da Sanata Hope Uzodinma a matsayin gwamnan jihar Imo. Shugaban alkalan jihar, Justis Pascal Nnadi ne ya rantsar da zababben gwamnan da mataimakinsa, Farfesa Placid Njoku.
Aisha Musa
Samu kari