Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani abun bakin cikin ya afku a ranar Litinin, 20 ga watan Janairu a lokacin zanga-zangar da mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ke gudanarwa a Abuja inda wata babbar mota da ke sauke dasu zuwa wajen taron ta fadi
Shugaban jam’iyyar na kasa, Uche Secondus, da wasu manyan mambobin jam’iyyar na daga cikin mutanen da ke gagarumin zanga-zangar wanda ke gudana a yanzu haka.
Shugaban alkalan Najeriya, Justis Tanko Muhammed bai halarci zama ba a lokacin da kotun koli ta fara yanke hukuncinta kan karar da aka daukaka kan zaben gwamnan jihar Kano. A madadinsa, Justis Sylvester Ngwuta ke jagorantar kwamit
Rahotanni sun kawo cewa Jama’a da dama na tserewa daga gidajensu sakamakon hare-haren yan ta’addan Boko Haram a hanyar babban titin Maiduguri/Damaturu.
Gwamnatin tarayya a ranar Lahadi, 19 ga watan Janairu, ta ce kwanan nan za ta kaddamar da gidaje mai sassa 48 a karkashin shirin gidaje mai suna ‘Rent-to-Own project’ ga masu karamin karfi a fadin yankunan kasar guda shida.
Gabannin zaben Shugaban kasa na 2023, dattawan Kudu maso Kudu sun bayyana cewa za a yi rikici da ka iya tarwatsa kasar idan har arewa ta ce lallai zai ta cigaba da rikon shugabancin kasar bayan karewar wa’adin mulkin Shugaban kasa
Gamayyar kungiyar dattawa don zaman lafiya da shugabanci nagari a jihar Bauchi, sun roki al’umman jihar da su yarda da duk yadda sakamakon hukuncin kotun koli zai kaya a kan zaben gwamna wanda aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris.
Jam’iyyun Peoples Democratic Party (PDP) da ta All Progressives Congress (APC) a jihar Sokoto sun nuna tabbacin zama masu nasara yayinda kotun koli za ta zartar da hukunci kan shari’an zaben gwamna wanda dan takarar APC, Ahmed Ali
Rahotanni sun kawo cewa akwai yiwuwar hana Rev Father Ejike Mbaka na cocin Adoration Ministry yin wa'azi, idan har ya ci gaba da irin salon yadda yake gudanar da wa'azinsa da ya kauce wa tanade-tanaden akidar katolika.
Aisha Musa
Samu kari