Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na kan yin wani yunkuri na kara fadada yawan kasashen da Amurka za ta hana ‘yan kasar shiga kasarsa.
Tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya a majalisar dokokin tarayya ta takwas, Shehu Sani ya yi ikirarin cewa cigaba da tsare shi da hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ke yi ba tare da gurfanar dashi ba ya saba ma y
Kwamandan Operation Lafiya Dole, Manjo Janar Olusegun Adeniyi ya karya shirunsa a kan dawowar hare-haren yan ta’addan Boko Haram a hanyar Babbar titin Maiduguri-Damaturu, ya gargadi masu ababen kan tashoshin bincike na bogi da yan
Rahotanni sun kawo cewa an kashe wani mutum guda da ke wucewa yayinda yan sanda ke harba bindiga da borkonon tsohuwa don tarwatsa wani zanga-zanga da yan kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wato shi’a ke yi a Yankin Berger
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa kotun koli ta tabbatar da zaben Ahmadu Fintiri a matsayin gwamnan jihar Adamawa a ranar Talata, 21 ga watan Janairu.
Kotun koli a yau Talata, 21 ga watan Janairu ta tabbatar da zaben gwamna Samuel Ortom na jihar Benue. Ta kuma yi watsi da karar dan takarar APC.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da nadin Dr Bayero Salih-Farah a matsayin Darakta-Janar kuma babban Shugaban makarantar fasahar sufuri wato Nigerian Institute of Transport Technology (NITT) da ke Zari’a.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, ya yi kira ga tsohon gwamnan jihar kuma abokin karawarsa a zaben gwamnan 2019, Muhammad Abubakar, da ya zo su hada hannu da gwamnatinsa domin kawo cigaba a jihar.
Kotun koli ta shirya yanke hukunci kan karar da aka daukaka kan zabukan gwamna da ya gabata a jihohin Adamawa da Benue a yau Talata, 21 ga watan Janairu. Kotun za ta fara sauraron karar ne da misalin karfe 2:00 na rana.
Aisha Musa
Samu kari