Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
George Condash ya tsinci kanshi a cikin wani yanayi mai cike da rudin duniya lokacin da ya ga wani akwati da ke dauke da kudi $27,000 (N9,760,500) a kusa da na’urar ATM a Michigan Credit Union a ranar Talata, 22 ga watan Janairu.
Shugabar kungiyar matan masana’artar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hajiya Hauwa A. Bello, ta kare 'yan'uwanta jarumai mata wadanda ke zuwa yawon bude ido a kasashen waje, inda ta ce kallon da ake yi masu ba haka ba ne.
Kungiyar kwadago ta Najeriya a ranar Juma’a, 24 ga watan Janairu ta tabbatar da cewar mafi akasarin ma’aikatan Borno sun amshi albashinsu na watan Janairu 2020 da karin karancin albashi na 30,000 da Gwamna Babagana Zulum Umara ya
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, ya koka kan yadda gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kasha makudan kudi har naira Tiriliyan 1.7 a harkar wutan lantarkin kasar alhalin gashi har yanzu ka
Atoni janar na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami (SAN) a ranar Alhamis, 23 ga watan Janairu ya soke furucinsa na farko game da billowar kayan tsaro na kudancin Najeriya wanda ya kaddamar a matsayin ba bisa ka’ida ba
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Adamawa ta bayyana cewa ta amince da hukuncin kotun koli da zuciya daya. Kotun kolin a ranar Talata ta tabbatar da zaben Gwamna Ahmadu Fintiri na jam’iyyar Peoples Democratic
Masu iya magana sun ce soyayyar gamuwar jini ce, hakan ce ta kasance da wani bawan Allah mai suna Saifullahi Sayyinna wanda ya kasance masoyi ga shahararren tsohon dan wasan nan na Kannywood kuma mawakin zamani Adam A. Zango.
Arangama tsakanin kungiyoyin yan ta’adda biyu a yankin arewa maso gabashin Najeriya ya yi sanaiyar mutuwar mayaka da ama, wasu majiyoyi biyu suka bayyana hakan ga kafar labarai ta AFP hakan a ranar Litinin.
Rahotanni sun kawo ccewa dan majalisar wakilai, Abdulmumin Jibrin Kofa na kokarin ganin ya sasanta sabanin da ke tsakaninsa da shugabannin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano gabannin zaben da za a sake a mazaba
Aisha Musa
Samu kari