Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa reshen jahar Kano, a ranar Litinin, 24 ga watan Fabrairu, ta gasa Shugaban marasa rinjaye kuma tsohon kakakin majalisar dokokin jahar, Isiyaku Ali Danja kan zargin cin mutuncin kujerarsa da kum
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta nemi a sake duba hukuncin kotun koli wacce ta tabbatar da zaben Shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben Shugaban kasa na 2019.
Rahotanni sun kawo cewa mutane biyar wadanda suka hada da jami’an yan sanda biyu sun mutu bayan daruruwan masu zanga-zanga da suka hada da mata da yara sun mamaye unguwanni a Sagamu, jahar Ogun domin nuna fushinsu kan kisan dan kw
Gwamna Bala Mohammad na jahar Bauchi ya amince da dakatar da Alhaji Baffa Bara, Shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Kirfi. Dakatarwar na kunshe ne a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun kakakin gwamnan.
Kungiyar kwadago da kungiyar lauyoyin Najeriya sun nuna rashin amincewa da shugaban kasa Muhammadu Buhari kan cewa da ya yi kudin da ake biyan yan majalisa bai fi karfin aikin da suke yi ba.
Biyo bayan tabarbarewar lamura a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, wani kwamitin da yan wasan suka kafa ya dauki aniyar yin gagarumin gangami na addu’o’i tare da azumi.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jahar Edo kuma jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Mista Thomas Okosun, ya yi martani ga rikicin da ke wakana a tsakanin Adams Oshiomhole da Gwamna Godwin Obaseki.
Shugaban kungiyar masu shirya finafinai ta kasa (MOPPAN), Dakta Ahmad Muhammad Sarari, ya bukaci daukacin yan masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, da su tashi tsaye su dukufa wajen yin addu’a kan Allah ya ceto masana
Wasu daga cikin sanatoci a majalisar dokokin tarayya sun yi Allah-wadai tare da nuna rashin amincewar su da kudirin da wani sanata ya gabatar, inda ya nemi a kafa hukumar saisaita rayuwar tubabbun yan ta’addan Boko Haram.
Aisha Musa
Samu kari