Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sultan na Sokoto, Sa’ad Abubakar, ya bukaci gwamnati da ta dauki matakan gaggawa wajen inganta rayuwar yan Najeriya, inda ya ce cutar yunwa ta fi coronavirus.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Birnin Kebbi a ranar Alhamis domin halartan bikin baje kolin kayan noma, daga cikin bikin kamun kifi na Argungu na 2020.
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya koma gidan sarauta a daren ranar Laraba, 11 ga watan Maris, yan sa’o’i kadan bayan ya karbi takardar kama aiki.
Wasu kyawawan tsoffin hotunan korarren sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido da uwargidarsa Sadiya Ado Bayero ya billo yayinda suka yi fice a shafukan intanet.
A yanzu haka ana nan ana ci gaba da gini tare da gyara gidan da aka ajiye korarren sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a karamar hukumar Awe, da ke jahar Nasarawa.
Rahotanni sun kawo cewa Muhammadu Sanusi II, tsohon sarkin Kano da aka tsige, na nan yana rayuwa tamkar dan gidan yari tun bayan da aka kai shi yankin Awe.
Daya daga cikin matan korarren Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ta isa garin Awe, Ta isa garin da misalin karfe 11:15 na safe tare da yaran tsohon sarkin su 3
Sabbin sarakunan Kano da Bichi, Aminu Ado Bayero da Nasiru Ado Bayero, sun shirya tsaf domin karban takardun nadinsu da misalign karfe 4:00 na ranar Laraba.
Rahotanni da muke samu a yanzu sun nuna cewa an zuba jami’an tsaro kewaye da gidan da aka ajiye tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido bayan tsige shi.
Aisha Musa
Samu kari