Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin jahar Lagas ta tabbatar da samun mutum na uku da ke dauke da cutar Coronavirus a jahar. Kwamishinan lafiya na jahar, Akin Abayomi ne ya bayyana hakan.
Wani shaida, Olaleye Isma’il, a ranar Litinin, 16 ga watan Maris, ya fada ma Wata babbar kotun Borno a Maiduguri cewa Aisha Wakil ta karkatar da kudin kwangila.
Kotu ta umurci Shugaban hafsan sojojin Najeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai da ya mika sojojin da ake zargi da hannu wajen sakin Hamisu Bala wdume.
Rahotanni sun kawo cewa ana shirin rufe wuraren wanka na jama’a wanda aka fi sani da Hammams da masallatai domin rage yaduwar cutar Coronavirus a kasar Moroko.
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya koma jahar Kaduna bayan ya yiwa korarren sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II rakiya zuwa jahar Lagas a ranar Juma'a.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an dage taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar All Progressives Congress’ (APC) da aka shirya yi har sai baba ya gani.
Kotun daukaka kara da ke zama a Abuja a ranar Litinin, 16 ga watan Maris, tana shirin sauraron karar da dakataccen Shugaban jam’iyyar APC, Oshiomho,le ya shigar
Gwamnatin Yobe ta ce an sallami mara lafiyan da ake zargin yana nuna alamu na cutar Coronavirus daga asibitin koyarwa na jami’ar jahar bayan gwaji ya nuna bai
Wata doka da ke neman a haramta wa wadanda ke da tarihin aikata laifi imma a Najeriya ko waje yin takarar mukamin shugabanci na siyasa na kan hanya a majalisa.
Aisha Musa
Samu kari