Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Fitaccen mawakin nan na Kannywood Naziru M. Ahmad wanda aka fi sani da sarkin wakar sarkin Kano, ya bayyana gaskiyar dalilin da ya sa ya ajiye mukamin nasa.
Gwamnatin jahar Ondo ta tabbatar da cewar akwai wani da ake zargin yana dauke da cutar Coronavirus a Akure, babbar birnin jahar, inda ake kula dashi a yanzu.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an sake rasa rayuka 475 sakamakon annobar cutar Coronavirus cikin sa’o’i 24 da suka gabata a kasar Italiya da ke Turai.
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bukaci jama’ar kasar da su daina musafaha a tsakaninsu domin guje wa kamuwa da cutar Corona.
Wasu yan daba a jahar Kano sun kai wa ayarin motocin tsohon gwamnan jahar kuma jigon PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso hari a ranar Talata, 17 ga watan Maris.
Majalisar dattawa ta gabatar da wannan bukata ne bayan tafka muhawara kan muhimmancin hakan ga al’umma a ranar Laraba, 18 ga watan Maris a zauren majalisa.
Kungiyar malaman jami’a ta ASUU ta bayyana cewa ta cimma yarjejeniya kwakkwara tare da gwaamnatin tarayya a kan yajin aikin jan kunne da ta tafi a yanzu haka.
Ma’aikatar lafiya ta jahar Katsina ta samu wani mutum na farko da ake zargin yana dauke da cutar coronavirus, sakataren din-din-din na ma’aikatar ya bayyana.
Duk da barkewar annobar cutar coronavirus a Najeriya, kungiyar likitoci da ke aiki tare da gwamnatin jahar Gombe sun tafi yajin aiki na har sai baba-ya-gani.
Aisha Musa
Samu kari