Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Cibiyar kula da cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta bayyana cewa an samu karin mutane biyu da ke dauke da cutar coronavirus a Najeriya, yanzu jimlar mutum 46 kenan.
Gwamnatin jahar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta bayar da umarnin dakatar da manyan motocin fasinjoji masu zuwa Kano daga jahar Lagas.
Rahoto daga hedikwatar rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da cewar wani jami’in soja na kasar ya kamu da cutar coronavirus wacce ke ci gaba da yaduwa a duniya.
Gwamnan jahar Lagas, Babajide Sanwo-Olu, ya yi umurnin rufe kasuwanni da kantuna a jahar daga ranar Alhamis. Lamarin bai shafi kasuwannin magani da abinci ba.
Hukumar tashoshin jiragen sama FAAN ta ce dukkanin yan Najeriya a kasar na iya tafiya ba tare da cikas ba domin ba a dakatar da ayyukan jiragen cikin gida ba.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa majalisar Musulunci a karkashin jagorancin Sarkin Musulmin Najeriya, Sa’ad Abubakar, ta bada umarnin a rufe masallatai.
Rahotanni daga kasar Saudiyya ta tabbatar da mutuwar mutum na farko a kasar sakamakon cutar coronavirus. Mutumin ya kasance dan asalin kasar Afghanistan ne.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa Allah ya yiwa wata sanata mai wakiltan yankin Cross River ta arewa, Rose Okoji Oko rasuwa. Sanatar ta rasu tana shekara 63.
Bello Muhammad ya kasance a cikin gida tun bayan da ya dawo jahar a ranar Alhamis da ya gabata daga wani tafiya da ya yi zuwa kasar waje bayan dawowa daga waje.
Aisha Musa
Samu kari