Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa akalla mutane 674 ne suka mutu a Faransa sakamakon cutar coronavirus bayan an bayar da rahoton mutane 112 da aka tabbatar da mutuwar su.
A yau Lahadi ne dai aka fara yada wani labari da ke cewa Ma'aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta tabbatar da wasu dalibai biyu sun kamu da annobar coronavirus a BUK.
Babban shugaban cocin RCCG na kasa wato Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah ya yi masa wahayi a kan cutar coronavirus cewa za ta sa mutane hutun dole.
Hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta wallafa wasu matakan da mutum zai bi don kare kansa daga kamuwa da annobar cutar Coronavirus da ya karade fadin duniya.
Rahotanni sun kawo cewa jahar Oyo ta samu mutum na farko da ya kamu da annobar cutar Coronavirus, inda hakan ya zama lamari na 23 da aka samu a fadin Najeriya.
Daga cikin matakan kare al’umma daga kamuwa da yada annobar coronavirus, gwamnatin jahar Kaduna ta sanar da hana tarukan addini da manyan tarurruka a jahar.
Wata tsohuwa mai shekara 103 a kasar Iran ta warke bayan ta kamu da sabuwar cutar coronavirus, duk da hujjar da ya nuna cewa tsofaffi sun fi kasancewa a hatsari
Shahararren malamin nan na addinin Musulunci kuma tsohon Shugaban hukumar Hisbah ta jahar Kano, Sheikh Aminu Daurawa ya yi martani a kan barkewar cutar corona.
Ofishin hukunta jama’a a kasar Saudiya ya bayar da umurnin kama wasu mutane biyu da suka bayyana a wani bidiyo inda suke dirkan maganin kashe kwayoyin cuta.
Aisha Musa
Samu kari