Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Iran ta sanar da samun sabbin mutane 144 da suka mutu daga cutar coronavirus, inda jimlar wadanda suka mutu ya kama 2,378 a wannan annoba da ya karade duniya.
Kasar Afirka ta Kudu ta rasa mutane biyu a karo na farko sakamakon cutar coronoavirus da ta addabi mutane a fadin duniya. Zuwa yanzu yawan mutane 1,000 sun kamu
Rahotanni sun kawo cewa a yanzu kasar Amurka ta yi wa China zarra wajen yawan mutanen da suka kamu da cutar cornavirus. Amurka na da mutum 85,500 da suka kamu.
Sabon rahoto da muke samu daga hukumar hana yaduwar cutuka ta Najeriya wato NCDC, ta bayyana cewa an sake samun karin mutane goma sha hudu da suka kamu da cutar
Fadar shugaban kasa ta bayar da tabbacin cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari na aiki ba ji ba gani domin tsiratar da yan Najeriya daga annobar Coronavirus.
A bisa umurnin da ta bayar na rufe wasu kasuwanni a jahar domin hana yaduwar cutar coronavirus, gwamnatin Lagas ta saki jerin sunayen kasuwanni da za a rufe.
Sakamakon gwaji da aka yiwa gwamnan jahar Edo, Mista Godwin Obaseki ya nuna baya dauke da cutar coronavirus, amma ya yanke shawarar ci gaba da killace kansa.
Allah ya yiwa wata tsohuwa ‘yar asalin jahar Kano da ke zama a kasar Amurka mai suna, Hajia Laila Abubakar Ali rasuwa bayan ta kamu da annobar coronavirus.
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun yi garkuwa da babban yayan gwamnan jahar Bauchi, Alhaji Adamu Mohammed Duguri, a garin Bauchi yayinda ya ke hira da abokai
Aisha Musa
Samu kari