Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wasu manyan masu kudi da kamfanoni sun bayar da tallafin kudade domin taimakawa gwamnatoci a matakan tarayya da jaha domin yakar annobar coronavirus a kasar.
Ministan lafiya, Dr Osagie Ehanire, ya sanar da hakan a ranar Litinin, 30 ga watan Maris, a lokacin taron tawagar fadar Shugaban kasa kan cutar Covid-19 a Abuja
Rahotanni sun kawo cewa wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da wasu yan kasar China su biyu da ke aiki a jahar Ebonyi a ranar Litinin.
Kwamishinan lafiya na jahar Borno, Dr. Salisu Kwayabura, ya tabbatar da cewar mutane biyar da ake zargin suna dauke da cutar coronavirus a jahar basa da ita.
Ministar mata ta bukaci yan Najeriya da su dauki matakan kare kai sannan su cika gidajensu da kayan abinci domin su zauna a gida a kokarin rage yaduwar covid-19
Gwamnan jahar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello, ya caccaki tsarin da hukumar NCDC ke amfani dashi wajen zabar wadanda za a yiwa gwaji a kan cutar coronavirus.
Rahotanni sun kawo cewa yan majalisar dokokin jahar Kaduna sun shiga alhini da rudani sakamakon sanarwar da Gwamna Malam Nasir El-Rufai ya yi a ranar Asabar.
Lura da yadda wannan cutar coroavirus ta shafi harkokin yau da kullum shugaba Issoufou na Nijar ya ce gwamnati za ta biya wa al’ummar kasar kudin wuta da ruwa.
Rahotanni sun kawo cewa an shiga halin fargabar cewar annobar coronavirus na iya shafar harkokin zaman shari’ar kotun zaben sanata na yankin Kogi ta yamma.
Aisha Musa
Samu kari