Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Adadin wadanda suka mutu a Najeriya sakamakon covid-19 ya karu zuwa 5, a bisa ga bayanin da Cibiyar yaki da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta fitar.
Benaoyagha Okoyen, karamin jakadan Najeriya a kasar Birtaniya, ya tabbatar da mutuwar yan Najeriya uku wadanda suka kamu da cutar Coronavirus a kasar Amurka.
Geoffrey Onyeama, ministan harkokin waje, ya ce babu wani boyayyen manufa da ya sa wasu kasashe kwashe yan kasarsu daga Najeriya. Akalla turawa 637 aka kwashe.
Wasu bayanai masu karfi da suka billo a ranar Alhamis, sun nuna cewa gwamnatin tarayya ta zabtare kasafin kudin majalisar dokokin tarayya na 2020 da biliyan 2.
Wasu jama’a na gudun mutanen da suka dawo jahar Adamawa daga birnin Abuja da jahar Lagas kan tsoron kamuwa da cutar covid-19 wacce aka fi sani da coronavirus.
Kungiyar a wata wasika da ta aike wa kakakin majalisar dokokin jahar Niger, ta nemi a samar da masarautun Kuta, Paiko, Galadiman Kogo, Bosso/Minna da Kafin Koro
Lamarin ya afku ne a ranar Alhamis, 2 ga watan Afrilu a garin Ugbuwangue da ke karamar hukumar Warri ta Kudu a jahar, a rana na biyu da fara dokar hana fita.
Mohammed Atiku, dan tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar, wanda ya kamu da cutar coronavirus, ya nuna yakinin cewa lallai kwanan nan za a sallame shi.
Yar Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ta dawo daga kasar Birtaniya makonni da suka gabata ta kammala killace kanta na tsawon makonni biyu kamar yadda aka bukata
Aisha Musa
Samu kari