Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahoto daga hukumar da ke kula da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC), ya nuna cewa an sake samun karin sabbin mutane 23 da suka kamu da cutar coronavirus
Gwamna Darius Ishaku na jahar Taraba ya yi umurnin rufe dukkanin kasuwannin jahar ba tare da bata lokaci ba. Ya kuma yi umurnin hana sallar Juma’a da zuwa coci.
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar tilasta wa dukkanin yan Najeriya amfani da takunkumin rufe fuska domin hana yaduwar cutar COVID-19, wanda ke ci gaba da hawa.
Rahoto daga Hukumar hana yaduwar cututtuka (NCDC) ya nuna cewa an samu karin mutane 12 da suka kamu da cutar covid-19 da aka fi sani da coronavirus a kasar.
Seyi Makinde, gwamnan jahar Oyo, ya yi karin haske game da lamarin da ya alakanta shi da inda yake fadin cewa yana kokwanto a kan ko da gaske akwai coronavirus.
Wasu matasa a yankin Abaji da ke Abuja sun yi zanga-zanga a kan mutuwar wani dan shekara 25, Saidu Babale, wanda ake zargin yan sanda sun yiwa duka har lahira.
Femi Adesina ya ce tun kafin barkewar annobar Covid-19 wanda aka fi sani da coronavirus, dama chan Muhammadu Buhari da Yemi Osinbajo rabin albashi suke dauka.
Najeriya ta rasa wani babban likitanta a kasar waje, Alfa Saadu, wanda ya kasance a Ingila yana kula da mutanen da suka kamu da cutar COCID-19 wto coronavirus.
Rundunar sojojin Najeriya ta sauya manyan kwamandojinta, ta nada Faruk Yahaya a matsayin sabon kwamandan Operation Lafiya Dole, da ke yaki da ta’addanci a arewa
Aisha Musa
Samu kari