Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin jahar Kano na cikin tsaka mai wuya a yanzu, kan shirin rufe harkokin jahar gaba daya domin hana yaduwar annobar coronavirus.
Jam’iyyun siyasa da yan takararsu sun kashe kimanin naira miliyan 800 a kararrakin zaben da suka shigar kotun koli, inda suka bukaci a sake duba hukin kotun.
An tattaro cewa dakarun sojoji sun tsare ababen hawa da dama, musamman motocin haya da ke cike da fasinjoji da manyan motocin daukar kaya a tashar binciken.
Melinda Gates ta yi gargadin cewa idan har duniya bata dauki matakin gaggawa da ya dace ba, toh shakka babu za a tsinci gawawwaki a fadin unguwanni a Afrika.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi ga al’umman Najeriya a yau Litinin, 13 ga watan Afrilu. Zai yi jawabin ne da misalin karfe bakwai (7:00) na yamma.
Ma’aikatar ilimi ta tarayya, ta bukaci yan Najeriya da su yi watsi da sanarwar da ta yi zargin cewa ministan ilimi, Adamu Adamu ya yi umurnin bude makarantu.
Rundunar yan sandan jahar Ogun, ta kama akalla mutane 150 da ake zargin suna da nasaba da haddasa tashe-tashen hankula da sace-sace a wasu garuruwan jahar.
Gwamnatin jahar Kano ta yi feshin magani a wurare biyar da mutumin da aka tabbatar yana dauke da cutar coronavirus ya ziyarta kafin a gano yana dauke da ita.
Wata mata mai yara biyar da aka ambata da suna Shabnum Sadiq ta mutu bayan ta kamu da cutar coronavirus a lokacin wani tafiya da ta yi zuwa kasar Pakistan.
Aisha Musa
Samu kari