Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Likitan da ya rasu kwanaki uku da suka gabata sakamakon cutar coronavirus a Katsina ya yi mu’amala da manyan sarakunan gargajiya da manyan mutane kafin ya mutu.
A cikin wata wasika da ya aike zuwa ga sakataren gwamnatin jahar, Abdulqadir Damboa, ya ce murabus din nasa ya fara aiki daga ranar Alhamis, 9 ga watan Afrilu.
Wani dan majalisar dokokin jahar Katsina, Malam Mustapha Rabe, ya bayar da tallafin naira miliyan 1.5 domin gina Masallaci a kauyen Muludu da ke mazabarsa.
NCDC ta karyata rahotannin da ke ikirarin cewa ta kashe kimanin naira biliyan daya wajen aike wa yan Najeriya sakonnin waya kan yadda za su kauce wa COVID-19.
‘Yan sanda sun kama shugaban ma'aikatan shugaban kasar Congo a ranar Laraba, 8 ga watan Afrilu, a Kinshasa, babban birnin kasar kan zargin karbar cin hanci.
Gwamnatin tarayya ta karbi sawu na biyu na kayan agaji da jami’an lafiya daga kasar China, duk a kokarinta na yakar mummunan annobar nan ta cutar coronavirus.
Gwamnatin tarayya ta nuna fushinta a kan kama wasu matukan jirgin sama da suka kai ma’aikatan mai jahar Ribas wanda gwamnatin jahar ta sa aka yi a ranar Talata.
Dakarun sojin Najeriya a babban sansanin soji na 11 Gomboru da ke jahar Borno sun dakile wani harin da yan ta’addan Boko Haram/ISWAP suka yi yunkurin kai wa.
Ana ci gaba da aikin gina cibiyar killace masu cutar ta coronavirus wacce mai kudin Afrika Alhaji Aliko Dangote tare da hadin gwiwar gwamntin jahar Kano suka yi
Aisha Musa
Samu kari