Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kasar China da kasashen G-20 sun amince su dakatar da karbar basukan da suke bin kasashe matalauta a duniya, wanda bankin duniya ya kira da kasashe masu tasowa.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya mika ta’aziyyarsa a kan mutuwar Abba Kyari, shugaban ma’aikatan shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Festus Keyamo ya bayyana a shafin Twitter cewa ya tattauna da Mallam Abba Kyari a ranar Talata, 24 ga watan Maris, inda ya ce masa yana cikin koshin lafiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya mika ta’aziyyarsa ga Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk Usman, a kan mutuwar uwargidarsa da kuma iyalan tsohon kwamishinan Kano
Babban dakin ajiye magunguna na cibiyar kula da zazzabin cizon sauro, da ke Birnin-Kebbi, jahar Kebbi ya kama gobara, a daren ranar Alhamis, 16 ga watan Afrilu.
Firai Ministan kasar Sudan, Abdalla Hamdok, ya tsige gwamnan Khartoum, babban birnin kasar, bayan ya nuna tirjiya a kan dokar gwamnati na hana yin sallar jam'i.
Gwamnatin tarayya ta fara rabon kayayyan tallafin COVID-19 ga gidaje 600,000 a babbar birnin tarayya Abuja. Karamar ministar birnin tarayya, Ramatu Aliyu, ce ta
Sakamakon gwaji na ci gaba da nuna cewa har yanzu, Mohammed Atiku Abubakar, dan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku, na dauke da cutar coronavirus.
Allah ya yiwa tsohon Atoni Janar kuma kwamishinan shari’a na jahar Kano, Aliyu Umar, rasuwa. Ya rasu ne a safiyar ranar Juma’a, 17 ga watan Afrilu, da karfe 4.
Aisha Musa
Samu kari