Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban cibiyar kula da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya, Dr Chikwe Ihekweazu, ya yi amanna cewa kowace jaha a Najeriya za ta samu kasonta na annobar corona.
Gwamnatin Najeriya karkashin shugaban kasa Buhari, na ci gaba da gwagwarmaya domin ganin ta shawo kan annobar coronavirus wacce ta addabi duniya baki daya.
Babban malamin Musulunci kuma Shugaban darikar Tijjaniya a Najeriya, Sheikh Dahiru Bauchi, ya bayyana cewar a jahar Bauchi zai gudanar tafsirinsa na azumin bana
Gwamnatin jahar Neja a ranar Laraba, ta sallami mutane 27 da aka zarga da cutar COVID-19, wadanda aka killace, bayan gwaji ya nuna basa dauke da mummunar cutar.
Wani likita Chinonso Egemba, ya ce masu amfani da man kara hasken fata, ka iya fadawa halin rashin lafiya mai tsanani ko ma su mutu sanadiyar cutar coronavirus.
Kakakin majalisar dokokin jahar Nasarawa, Ibrahim Balarabe Abdullahi, ya ce gwamnan jahar, Abdullahi Sule, ya ba yan majalisar dokokin jahar su 24 motocin Hilux
An sake samun karin mutane biyar da suka kamu da cutar coronavirus a jahar Kano. Ma’aikatar lafiya ta jahar ce ta bayyana hakan a shafin twitter a yau Laraba.
Gwamnatin jahar Kaduna ta bayyana cewa ta sallami mutum daya cikin marasa lafiya shida da suka kamu da cutar COVID-19, daga cibiyar kula da wadanda suka kamu.
Rahotanni sun kawo cewa shugaban hukumar kula da shige da fice ta Najeriya, Muhammad Babandede ya warke daga cutar coronavirus, bayan anyi masa gwaji sau biyu.
Aisha Musa
Samu kari