Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Da ya ke magana a taron kwamitin Borno kan COVID-19 a ranar Talata, 21 ga watan Afrilu, Umar Kadafur, mataimakin gwamnan jahar, ya tabbatar da adadin masu cutar
Da misalin karfe 8:22 na ranar Litinin, ana siyar da danyen man Amurkan kan $-37.45 a kowace gangar mai kamar yadda yake a jerin farashin da Bloomberg ta saki.
Daga cikin kokari da ta ke yin a hana yaduwar annobar coronavirus, gwamnatin Nasarawa ta haramta sallar jam`i a dukkan masallatai da sauran harkokin ibadah.
Mista Ehanire yayinda ya ke amsa tambayoyi a taron kwamitin shugaban kasa na PTF a ranar Litinin, 20 ga watan Afrilu, ya ce mutane sun tsorata da cutar corona.
Mako guda bayan ya warke daga cutar corona, shugaban hukumar kula da shige da fice ta Najeriya, Muhammad Babandede, ya koma bakin aikinsa, a ranar Litinin.
Kwamitin fadar shugaban kasa a kan COVID-19, ta bayar da hakuri a kan wasu kura-kurai da aka yi, a lokacin binne marigayi shugaban ma’aikatan shugaban kasa.
Gwamnan jahar Borno, Umara Babagana Zulum, a ranar Litinin, 20 ga watan Afrilu, ya yi umurnin rufe jahar a wani kokari na hana yaduwar annobar coronavirus.
Gwamnan jahar Imo, Hope Uzodinma ya bayyana cewa yana shirin sauya sunan jami’ar jahar Imo, zuwa sunan Abba Kyari, marigayi shugaban ma’aikatan shugaban kasa.
Shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi, ya bayyana cewa tuni ya kammala shirin wurin fara Tasirin Al-Qur’ani mai girma, na azumin bana.
Aisha Musa
Samu kari