Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jagoran tawagar yaki da COVID-19 a Kano, Dr Tijjani a ranar Juma’a, ya bayyana cewa gwamnati na aikin bibiyan sama da mutane 259 cikin 300 da suka yi mu'amala.
Masu kamun kafa a wajen shugaban kasa Muhammadu Buhari don maye Kyari, na kokarin ganin an kacaccala ofishin shugaban ma’aikatan shugaban kasa zuwa yanka biyu.
Gwamnan jahar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci jami’an kananan hukuma da su yi wa mazauna jahar da suka fito babu takunkumin fuska saboda corona dukan tsiya,.
Babban jigon kwamiti na musamman a kan coronavirus da gwamnatin tarayya ta kafa, Dr Aliyu Sani, ya bayyana cewa masu yin gwajin COVID-19 a jahar Kano sun kamu.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya yi karin bayani kan dalilin da ya sa ya ba gwamnatin Abdullahi Ganduje gudunmuwar asibiti domin jinyar masu fama da coronavirus
Kungiyar tsoffin yan majalisa sun nemi shugaban Muhammadu Buhari ya nada Sanata Abba Ali a matsayin wanda zai gaji Abba Kyari wajen zama Shugaban ma’aikatansa.
Mahifin tsohon gwamnan Borno, Ali Sheriff ya rasu a ranar Alhamis, 22 ga watan Afrilu, sakamakon gobara da ta tashi a gidansa da ke hanyar Damboa a Maiduguri.
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana a ranar Laraba, 22 ga watan Afrilu, cewa annobar coronavirus na ta bazuwa a wasu yankunan Afrika da tsakiya da Turai.
Gwamnan jahar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da rahoton yawan mace-macen mutane a Kano, inda ya bayyana batun a matsayin jita-jitan mutane.
Aisha Musa
Samu kari