Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Fitacciyar jarumar wasannin Najeriya, Adunni Ade ta ba mabiyanta mamaki a shafin soshiyal midiya, bayan ta fito ta yi magana a kan wani bangare na rayuwarta.
Hukumomi a babban birnin tarayya Abuja, sun hukunta wasu limaman masallatai da fastocin da suka karya dokar hana taron jama’a a kokarin gwamnati na yakar corona
Majalisar Koli ta Alkalan Najeriya (NJC), ta amince da nadin alkalai 70 a manyan kotun Najeriya daban-daban. Kakakin majalisar alkalan, Soji Oye ne ya bayyana.
Gwamna Abdullahi Ganduje na Kano ya yi korafin cewa kwamitin shugaban kasa a kan yaki da annobar COVID-19, ta yi wasti da jaharsa a yaki da take yi da cutar.
Cibiyar gwajin COVID-19 na hukumar kula da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) da ke Kano, zai dawo aiki a ranar Litinin, wani jami’in hukumar ya bayyana.
Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Alhaji Abdul Samad Rabiu, ya sanar da sake bayar da tallafin naira biliyan N3.3 ga jihohin Kano da Lagas da kwamitin Buhari.
Ma'aikatar lafiya ta Jahar Kano ta bayyana cewa an samu karin wasu mutane hudu da suka kamu da cutar coronavirus, inda hakan ya kawo jumillar adadin zuwa 77.
Wasu jami’an yan sanda sun tarwatsa dandazon mutane da suka halarci zaman makokin wani matashi a jahar Kaduna. An gudanar da zaman makokin ne a ranar Asabar.
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Ahmad ya yi kira ga yan Najeriya da su ajiye akidar siyasa da banbancin addini a gefe sannan su yi wa jahar addu’a.
Aisha Musa
Samu kari