Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da kamuwar ma'aikatan lafiya 47 da cutar coronavirus a jihar. Shugaban kwamitin yaki da cutar na jihar Kano ne ya bayyana haka
Allah ya yi wa tsohon ministan lafiya, Dr. halliru Alhassan rasuwa yana da shekaru 66 a duniya. Marigayin ya amsa kiran mahaliccinsa a yau Lahadi, 10 ga Mayu.
A karshen makon nan wani tsohon ‘Dan Majalisa ya rubutawa Buhari takarda ya shaida masa annobar da ta barke a Bauchi. Ana zargin Coronavirus da kashe mutum 300.
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood da ke kudancin kasar na dauke da tarin yan wasa. Daga ciki mun zakulo maku wasu kiristocin wadanda suka musulunta.
Jami’ai daga hukumomi a jihar Bauchi sun ce suna kokarin gano inda wani mutum mai shekaru 25 yake da ya tsere bayan an tabbatar yana dauke da cutar COVID-19
Ana zargin rasa rayukan da ba su kirguwa a wani hargitsin kabilanci da ya auku tsakanin yankin Omor da na Umumbo a karamar hukumar Ayamelum na jihar Anambra.
Wike ya zargi dan sandan da zagon kasa ga dokokin hana zirga-zirga da ya kafa a kananan hukumomin Fatakwal da Obio-Akpor don hana yaduwar annobar a jihar Ribas.
Babban limamin masallacin Yelwa da ke karamar hukumar Shendam ta jihar Filato, Malam Abdulkareem Salihu, ya ce annobar Corona da ta addabi duniya gaskiya ce.
Kotun koli, a ranar Juma’a, 8 ga watan Mayu, ta soke hukuncin da aka yankewa tsohon gwamnan jihar Abia kuma Sanata, Orji Uzor-Kalu na shekaru 12 a gidan yari.
Aisha Musa
Samu kari