Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya umarci mazauna jihar da su yanke huldar kasuwanci ko wata ma'amala da duk wanda ba jihar yake ba a kokarin yaki da korona
A ranar Alhamis ne ma'aikatar lafiya ta jihar Kano ta sanar da karin mutuwar majinyata 5 da ke fama da cutar coronavirus a jihar. Ta bayyana hakan ne a Twitter.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce mutum biyu da ke dauke da cutar korona a jihar ne suka yi layar zana. Ya kuma bayyana cewar akwai yuwuwar gida suka gudu.
A kalla matafiya 150 da suka hada da almajirai aka kama a manyan motocin uku a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna a yau Laraba, suna kokarin shiga jihar Kaduna
Wata mata 'yar Najeriya ta haihu a jirgin sama yayin da ake kwaso su daga UAE. Shugabar hukumar yan Najeriya a waje, Erewa ta tabbatar da faruwar al'amarin.
Wata kotun tafi-da-gidanka a jihar Kano ta yankewa wani mutum mai matsakaicin shekaru hukuncin bulala biyar a kan laifin take dokar takaita zirga-zirga a jihar.
Zuwa 6 ga watan Mayu, a kalla mutum miliyan 3.6 suka kamu da cutar coronavirus a fadin duniya. An samu warakar mutum 1.2 amma an rasa rayuka 252,000 a duniya.
Sataren tarayya Boss Mustapha ya bayyana cewa gwamnati za ta samar da cibiyar karbar samfur tare da ma'aikata biyu a kowacce karamar hukuma da ke a jihar Kano.
An samu matafiya hudu daga cikin 11 da yan sandan jihar Oyo suka kama a hanyarsu ta zuwa Akure daga jihar Sokoto a karshen mako dauke da cutar coronavirus.
Aisha Musa
Samu kari