Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan Bauchi Bala Muhammad ya ce rashin yarda da cutar corona da taurin kai irin na jama'ar jihar na daga cikin abinda ke bada gudumawa a matsalolin jihar.
Sarkin Ilorin, Ibrahim Sulu-Gambari ya mika godiyarsa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan nada Ibrahim Gambari a matsayin sabon shugaban ma'aikatan fadarsa.
Alim Joda ta ce duk da mahaifinta na da shekaru 96 a duniya, yana sauke Qur'ani sau daya a duk bayan kwana uku sannan yana iya azumin watan Ramadana da limanci.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika sunayen jakadu guda 42 zuwa majalisar dattawa domin tantancewa da kuma tabbatar da su. Ahmad Lawan ne ya karanta wasikar.
Gwamnatin Indonesiya ta tanadi na’urar ATM mai zubo da shinkafa a kokarinta na tabbatar da talaka ya samu abinci yayinda kasar ke gwagwarmaya da annobar korona.
Gwamnatin jihar Benue, a ranar Litinin, ta tabbatar da samun mutum na uku da ta kamu da cutar COVID-19 a jihar. Ta kasance tsohuwar 'yar majalisar wakilai.
Gwamnatin Kaduna ta ce ta tara kudi har naira miliyan 1.9 cikin kwanaki biyu, daga wajen masu karya dokar kulle da aka sanya a jihar don hana yaduwar korona.
Tashin hankali da rudani ya barke a Karmo a ranar Litinin sakamakon kashe wani mutum da dan sanda ya yi. Lamarin ya faru a babban birnin tarayya ne a ran Lahadi
Makonni biyu bayan rasuwar dan majalisar jihar Nasarawa, Sulaiman Adamu, sakamakon annobar Coronavirus, an sake mika wani dan majalisar asibiti cikin gaggawa.
Aisha Musa
Samu kari