Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mambobin majalisar dokokin jihar Kaduna sun tsige mataimakin kakakin majalisar, Hon. Mukhtar Isa Hazo. Sun tsige shi ne bayan wani zabe da aka gudanar a tsakani
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu ya jadadda cewar yana nan cikin koshin lafiya a cibiyar killace masu cutar korona kuma cewa kwanan nan zai fito daga cikinta.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ya daukaka kara bayan kotun Kano ta yi watsi da karar da ya shigar kan bincikensa da hukumar yaki da rashawa ke yi a jihar.
Rikicin kabilanci a tsakanin kabilar Lunguda da Waja ya yi sanadiyar rasa rayukan jama'a da dama tare da salwantar dukiya a jihar Adamawa, rikicin a kan gona ne
Rundunar sojin sama na operation lafiya dole sun yi raga-raga da yan ta'addan Boko Haram a mabuyarsu da ke dajin Sambisa a lokacin da suke tsaka da yin taro.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyarsu ta PDP za ta yi nasara a zaben gwamnan jihar Edo, duba ga kokarinta a baya.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki tare da wasu masu neman tikitin takarar gwamnan jihar a karkashin APC sun isa sakatariyar jam'iyyar a Abuja domin tantancesu.
Wani 'dan tsohon shugaban kasa marigayi Sani Abacha ya bayyana halin da su ke ciki bayan mutuwar Mahaifinsu. Sani Abacha ya ce Iyalan manya sun yi watsi da su.
Kungiyar shugabannin yankunan kudu da ta tsaki yan sun goyi bayan bukatar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya nemi Shugaba Buhari ya hana makiyaya yawon kiwo.
Aisha Musa
Samu kari