Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sanata Ahmad Ibrahim Lawan, shugaban majalisar dattawa ya yi wa Sanata Orji Uzor Kalu lale marhaban da dawowa majalisar bayan sako shi daga gidan gyaran hali.
Jam'iyyar PDP ta fara zawarcin fusatattun mambobin jam'iyyar APC a jihar Edo, ta ce kofofinta a bude suke tsaf ga dukkanin wanda ke da muradin dawowa cikinta.
Rikicin kabilanci ya sa an kashe wasu matasa hudu a kauyukan Doka sa Kallah da ke karamar hukumar Kajurun, Kaduna sakamakon zarginsu da yi wa Fulani leken asiri
Bayan yan majalisar dokokin jihar Nasarawa sun matsa a kan a sauke shi, sakataren gwamnatin jihar, Alhaji Ahmed Tijjnai Aliyu ya yi murabus daga matsayinsa.
Sanata Ali Ndume ya jinjina wa shugaban hafsan sojojin Najeriya, Tukur Yusuf Buratai a kan komawarsa yankin arewa maso gabashin kasar, cewa hakan ya kawo sauyi.
Fusatattun matasa sun yi wa wani matashi mai shekaru 26 dukan kawo wuka bayan sun kama shi yana lalata da karamar yarinya yar shekara bakwai a jihar Benue.
Madugun masu garkuwa da mutane, Hamisu Bala wato Wadume ya gurfana a gaban wata babbar kotun tarayya da ke Abuja a kan zarginsa da ake da laifin ta'addanci.
Honorable Gudaji Kazaure ya jadadda cewar babu abunda annobar coronavirus za ta iya yi masa domin shi ya yarda da Kaddarar Allah ke saukar da cuta da maganinta.
Masu garkuwa da mutane sun sace shugaban kotun gargajiya, Mai shari'a Donatus Yantau Shidda a jihar Taraba a ranar yau Litinin, 8 ga watan Yuni a cikin gidansa.
Aisha Musa
Samu kari