Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wasu matasa biyu da yan sandan jihar Lagas suka kama bisa laifin gashi da makami sun ce yunwa ce ta jefa su cikin wannan mummunan harka saboda kullen korona.
Jam’iyyar PDP ta shiga tsaka mai wutar sha’ani a zaben gwamna da za a yi a jihar Edo yayinda Godwin Obaseki ke neman komawa cikinta don yin takara a inuwarta.
Babban jigon jam’iyyar ZLP ya yi zargin cewa wasu yan siyasar kasar na kulla-kulla domin ganin an sauke Shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu daga kan kujerarsa.
Jam'iyyar APC ta mayarwa da PDP a jihar Katsina martani kan nema da ta yi Gwamna Aminu Masari ya yi murabus saboda matsalar tsaro, ta ce hakan ba adalci bane.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya yi jan kunne ga jama'ar jihar a kan su bi ka'idojin kare kai daga kamuwa da cutar korona ko kuma a dawo da doka.
Labari da ke zuwa mana ya nuna wani mara tausayi da imani ya yi wa jaririya yar watanni uku a duniya fyade a kauyen Adogi da ke jihar Nasarawa, tana asibiti.
Wasu yan bindiga sun halaka jami'an yan sandan Najeriya guda biyu a jihar Neja bayan sun yi musayar wuta a tsakaninsu a karamar hukumar Shiroro da ke jihar.
Wasu yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwa uku da ke karkashin karamar hukumar Agatu a jihar Binuwai a yau, hakan ya yi sanadiyar rasa rayukan mutane goma.
Wani bangare na jam'iyyar APC a jihar Edo ya nemi a fatattaki Gwamna Obaseki da wasu mutum biyu na jam'iyyar sakamakon zargin su da ake da shirya zagon kasa.
Aisha Musa
Samu kari