Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari za ta sanar da mataki na gaba a kan sassauta dokar hana walwala a fadin kasar a ranar gobe Talata, 30 ga watan Yuni
Iran ta bada sammacin kama shugaba Trump da wasu gomman mutane da ta amince cewa suna da hannu a harin da ya kashe babban kwamandan sojinta Qassem a Baghdad.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin jagoranccin Ahmadu Fintiri ta ware kwanaki uku domin alhinin mutuwar sarkin Bachama na jihar, Hama Bachama, Honest Stephen.
Ana sanya ran gwamnatin tarayya ta janye takunkumin da ta sanya kan tafiye-tafiye idan Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da kwamitin yaki da cutar korona.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari ya umurci rundunar sojojin kasar da su tsamo yan bindigar da suka hana al'umma zaman lafiya sannan su harbe su har lahira.
uwargidar marigayi tsohon gwamnan jihar Oyo, Florence Ajimobi, ta yi musayar kalamai tare da mataimakin gwamnan jihar Oyo, Rauf Olaniyan, kan mutuwar mijinta.
Dakarun sojojin Najeriya a Operation Hadarin Daji karkashin Operation Accord sunyi gagarumin nasara a kan yan taáddan a jihohin Zamfara, Katsina da Sokoto.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa ya yi matukar farin ciki da babbar jam’iyyar adawa ta All Progressives Congress (APC) ta tsinci kanta a rikici
Jami'an yan sanda sun mamaye gidan marigayi tsohon gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi bayan gwamnatin Oyo ta ki aminta da inda iyalansa suka zaba don birne shi.
Aisha Musa
Samu kari